Jibwis Bauchi State

Jibwis Bauchi State BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

An kirkiri wannan shafi ne domin bada gudumowa wajen da`awah ta AlQur`ani
(1)

07/09/2026

CI GABA DA KARATUN LITTAFIN MAUSU'ATU AKLAALIR RASULI

موسوعة أخلاق الرسول

Tare da Sheikh Abdullahi Muhammad Azare

Daga Masallacin Sabuwar Tiffi, Ningi, Ningi LG, Bauchi State

JIBWIS BAUCHI TA GABATAR DA WA’AZIN JIHA A MISAU Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) ta Jihar ...
06/09/2026

JIBWIS BAUCHI TA GABATAR DA WA’AZIN JIHA A MISAU

Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) ta Jihar Bauchi, ƙarƙashin jagorancin Sheikh Prof. Zubairu Abubakar Madaki, ta gabatar da Wa’azin Jiha a Ƙaramar Hukumar Misau ranar Asabar, 5 ga Satumba, 2026.

Taron ya samu halartar ɗimbin al’umma da masu wa’azi daga sassa daban-daban na jihar. Daga cikin waɗanda s**a gabatar da wa’azi akwai Sheikh Aliyu Saeed Gamawa, Imam Muhammad Manga Abba Misau da Imam Ibrahim Adam Narabi, Alaramma Adam Adam Muhammad, Alaramma Nasir Diyallo Azare da Alaramma Muhammad Zaharaddeen, tare da sauran Malamai da alaramomi. Sun gabatar da nasihohi kan addini, tarbiyya, zaman lafiya da kyautata zamantakewar al’umma.

Mai Martaba Sarkin Misau ya samu wakilci ta hannun Babban Limamin Masallacinsa. Wanda shima yayi jawabi irin na Shugabanci tare da nasihohi ga alumma. ’Yan media sun halarci wajen ɗaukar rahotanni, yayin da Rundunar ’Yan Agaji ta JIBWIS ta taimaka wajen kula da mahalarta.

A ƙarshen taron, Sheikh Prof. Zubairu Abubakar Madaki ya gode wa dukkan waɗanda s**a taimaka wajen nasarar taron, musamman waɗanda s**a bayar da dukiya, lokaci, tunani da ƙarfi.

Ya yi addu’ar Allah Ya saka wa kowa da alheri, Ya karɓi gudummawar da aka bayar, Ya kuma mayar da kowa gida lafiya.

Jibwis Social Media
Bauchi State Directorate
06/September/2026
24/Rabiul Auwall/1448AH

06/09/2026

Karatun Littafin RIJALUN WA NISA'UN HAULAR RASUL (S.A.W) Daga Masjid Umar Bn Khattab (R.A) Bauchi State Nigeria.

Darasi na (190)

Tare da : Prof. Sheikh Zubairu Abubakar Madaki (Hafizahullah).

Jibwis Social Media Bauchi L.G.A
024 Rabi'ul Auwal, 1448H
006 September, 2026M

06/09/2026

KAI TSAYE karatun Littafin: TALKIYSU SIFFATUS SALATIN NABIY ( S.A.W ).

Mai gabatarwa: Malam Muhammad Kabiru Abdullahi Filu ( Hafizahullah ).

Darasi na: 002.

Daga Masallacin Juma'a na Umar Bn Khaddab ( R.A ) Rafin Albasa Kofar Idi Bauchi State Nigeria.

Jibwis Sosai Media Bauchi L.G.A
24/03/1448H
06/09/2026M.

HOTUNA: WA’AZIN JIHA A GARIN MISAU, JIHAR BAUCHIWasu daga cikin hotunan Wa’azin Jiha da ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a...
05/09/2026

HOTUNA: WA’AZIN JIHA A GARIN MISAU, JIHAR BAUCHI

Wasu daga cikin hotunan Wa’azin Jiha da ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), Jihar Bauchi, Karkashin Jagorancin Sheikh Prof Zubairu Abubakar Madaki ta gudanar a garin Misau.

05/09/2026

010 Wa'azin Jiha a Garin Misau ||Professor Zubairu Abubakar Madaki

Daga Babban Masallacin JIBWIS Federal Low-cost Misau.

05/09/2026

09 Wa'azin Jiha a Garin Misau ||Imam Muhammad Manga Abba & Mal. Usman Baba.

Daga Babban Masallacin JIBWIS Federal Low-cost Misau.

05/09/2026

08 Wa'azin Jiha a Garin Misau ||Sheikh Aliyu Said Gamawa.

Daga Babban Masallacin JIBWIS Federal Low-cost Misau.

05/09/2026

07 Wa'azin Jiha a Garin Misau ||Dr Rabiu Barau Mball.

Daga Babban Masallacin JIBWIS Federal Low-cost Misau.

05/09/2026

06 Wa'azin Jiha a Garin Misau ||Alkali Mahmud Magaji Gwani

Daga Babban Masallacin JIBWIS Federal Low-cost Misau.

Address

Gwallaga Central Masjid Murtala Muhammad Way
Bauchi
740211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Bauchi State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Bauchi State:

Shortcuts

Share