29/07/2026
HUƊUBAR JUMA'ARMU TA WANNAN MAKO
Insha Allah zata kasance tare da Alaramma Zahraddeen Adam
A Masallacin Late Alh Dan Malam dake Hanyar Jos yamma da Zaranda Hotel Bauchi.
karfe 12:30
Allah ya samu ikon zuwa