24/08/2026
Maulana sheikh yana cewa ya fara karatu kadan bayyi nisaba sai ya hadu da shehu barhama sanadiyyar haduwar sa da barhama baima san ta yaya yake samun ilimi ba gashi ya kasance mahiru a yanzu,
Fannin alqur ani dai banga kamar shehu ba alhamdulillah maualana sheikh allah kara lapia da karama,
Sayyadi bashir ibnu maulana sheikh yana cewa duk ilimin dayasamu inda bai samu barhama ba da dai gwammaci daya kasance jahili masoyin barhama inyass rta,
Kai Alhamdulillah dana kasance masoyin barhama allah ya kara tsarkake mana zuciyar mu ya kara mana tsantsar soyayyar shehu ibrahim rta,
Tabbas kaunar shehu tsirace domin nan ne daka samu tsartsar soyayyar da koyi da manzon rahama annabi sallallahu alaihi wassaallam,
Almajiran shehu ibarhim na haqiqa kawai dakayi dubi dasu a wannan duniyar kaga yadda sukayi fana'i cikin annabi sallallahu alaihi wassalam da tsantsar gudun duniya da kasancewa masu tarin ilimi tako wani fanni,
Almajiran shehu ibrahim suke gaba ta ko wacce fanni na ilimi a kasar nan dama duniya gaba daya, alhamdulillah barhama masoyina
Allah ya kara mana soyayyar shehu ibrahim rta da koyi dashi da tsantsar fana'i cikin annabi sallallahu alaihi wassallam a nemi ilimi masoya shehu manyan gobe itace mafita garemu da zamu gaji magaba tan mu.
Abokin sufi