AL-AHBAB TV

AL-AHBAB TV An Islamic digital online TV https://www.paypal.me/alahbabtv611
(3)

27/05/2026
27/05/2026

Live streaming

Hudubar Sallar idi babba 1447/2026, Daga Masallacin Faruq Unguwa Uku CBN Qtrs Kano.

Tare da Ass. Prof. Abdulkadir Isma'il

𝐘𝐚𝐮 𝐂𝐞 𝐑𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐀𝐫𝐚𝐟𝐚𝐭Babu wata rana da Allah yake gafarta ma bayi kamar yau. Babu ranar da ake fatar samun karɓa addu'a ka...
26/05/2026

𝐘𝐚𝐮 𝐂𝐞 𝐑𝐚𝐧𝐚𝐫 𝐀𝐫𝐚𝐟𝐚𝐭

Babu wata rana da Allah yake gafarta ma bayi kamar yau. Babu ranar da ake fatar samun karɓa addu'a kamar yau.

Yau rana ce mai girma, rana mafi falala cikin ranakun duniya. Duk wani aikin alkhairi da zaka aikata a yau yana da daraja mai girma a wajen Allah fiye da yawancin ayyukan sauran ranaku.

Ka daure ka yi sadaka a wannan rana mai albarka, musamman domin faranta ran marayu da masu bukata.

Wata kila murmushin da zaka saka a fuskar maraya yau shi ne ya zama sanadin samun rahamar Allah, gafarar Sa da dacewa da Aljannar Firdausi.

Ka yi anfani da wannan rana kafin ta wuce, domin kwanaki irin wannan ba sa yawaita.

- 0048559365
- Stanbic IBTC
- AL-AHBAB TV MEDIA

Adresse

Hamburg

Benachrichtigungen

Lassen Sie sich von uns eine E-Mail senden und seien Sie der erste der Neuigkeiten und Aktionen von AL-AHBAB TV erfährt. Ihre E-Mail-Adresse wird nicht für andere Zwecke verwendet und Sie können sich jederzeit abmelden.

Die Kultstätte Kontaktieren

Nachricht an AL-AHBAB TV senden:

Teilen