07/02/2025
MASALLACIN YAN-KARFE
Kano-Kaduna By pass, Hanwa, Karamar Hukumar Sabo-Gari, Jihar Kaduna, Nigeria
Assalamu Alaikum
Zuwa ga: Dukkan Limamai da Ladanai na Hanwa.
Ana gayyatar ku da ku halarci lakcha akan:
"MUHIMMANCIN LOKUTAN SALLAH A MUSULUNCI"
Rana: Asabar, 8 ga Fabrairu, 2025
Lokaci: Tsakanin Sallar Magariba da Isha'a
Wuri: Masallacin Jumu'an 'Yan-karfe, Hanwa.
Wannan karatun na da nufin fadakar da mu ne kan muhimmancin kiyaye salloli a lokutan da aka kebe su, kamar yadda Alkur’ani da Sunnar Annabinmu Muhammadu (SAW) s**a jaddada.
Allah SWT ya bada ikon halarta. Amin.
Wassalamu Alaykum.