FITYANU TV

FITYANU TV Wannan Shafi Mai Suna Fityanu TV Zai Ringa Kawo Maku Bidiyo Na Wa'azozin Malaman Musulunci Akan Al'a

Domin cigaban Alumar Annabi Muhammad sallallahu Alaihi Wasallam.

26/08/2026

MAULIDI DAGA KAURAN ASHA TREDA GWANI ML AMINU

25/08/2026

MAULUDIN MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM DAGA ZAWIYAR SHEIKH MODIBBO TUKUR GOMBE (R.T.A) DAKE JEKADAFARI BAYAN POLICE GOMBE DIVISION GOMBE GOMBE STATE.
أهلا بيوم العيد ما مثله من عيد
قد حل فى المولود فيه محل زحل

25/08/2026

Gombe State Annual Maulud 2026 Rally
Venue: Zawiyyah of Sheikh Adamu Manzon, Gombe
Under the leadership of: Khalifa Sheikh, Chairman Shehu Manzo
Sponsored by: Dr. Jamilu Ishiyaku Gwanna (Sardauna Gombe), in support of the commemoration of the blessed birth of the Noble Prophet Muhammad (S.A.W.).
📹🎥🎥
Coverage: Mansir Sha’aban Shehu Manzon
Sha’ibu Abubakar
Programme Coordinators:
Abubakar Manga Abdullahi
Abdullahi Sabo Alfaida

25/08/2026

MAULUDI DAGA GIDAN MARIGAYI NA'IBI ƊAN MUHAMMADI TUDUN WADA BOMPAI NASARAWA KANO
12/03/1448
25/8/2026


'ani

Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Uba Sani Ya Halarci Mauludin Fityanul Islam don nuna so da ƙauna ga annabi Muhammadu SAW  a KadunaG...
25/08/2026

Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Uba Sani Ya Halarci Mauludin Fityanul Islam don nuna so da ƙauna ga annabi Muhammadu SAW a Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, na halartar bikin Mauludin da ƙungiyar Fityanul Islam ta shirya a Murtala Square, Kaduna, a matsayin Babban Bako na Musamman.

Gwamna Uba Sani ya ci gaba da ƙarfafa zaman lafiya da haɗin kan al’ummar Kaduna, ba tare da la’akari da addini ko ƙabila ba. Ya kasance yana halartar manyan tarukan Musulmi, tare da shiga bukukuwan Kiristoci kamar bikin Christmas Carol.

Wannan salon shugabanci na haɗa kan kowa ya taimaka wajen ƙarfafa zaman lafiya, fahimtar juna da haɗin kan al’ummar Jihar Kaduna.

Kaduna ta kowa ce — haɗin kai shi ne ginshiƙin ci gaba.

25/08/2026

Gombe State Annual Maulud 2026 Rally
Sponsored by Dr. Jamilu Ishiyaku Gwanna (Sardauna Gombe), who supported the Commemoration of the birth of the Noble Prophet Muhammad (S.A.W).
📹🎥🎥
Mansir Sha’aban Shehu Manzon
Sha’ibu Abubakar
Programme Coordinators:
Abubakar Manga Abdullahi and Abdullahi Sabo Alfaida

Address

Zaria
0014

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FITYANU TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to FITYANU TV:

Shortcuts

Share