Madarasatul Nurul Iman Liddirasatil Islamiyyah

Madarasatul Nurul Iman Liddirasatil Islamiyyah Madrasatul Nurul Iman Liddirasatil Islamiyyah
Nurul Iman Modern & Islamic School
Nurul Iman Youth Development Organization
(founded since 2012)

30/04/2021

Allah ya qara tsira da Aminci ga Shugabanmu Masoyinmu Annabi Muhammad s.a.w

*ALHAMDULILLAH (LITTAFIN ARBA'UNAN NAWAWI)*  ```Tsarin Ramadan Lecture``` _19/03/2021 zuwa 9/05/2021_  _06/Sha'aban zuwa...
18/03/2021

*ALHAMDULILLAH (LITTAFIN ARBA'UNAN NAWAWI)*

```Tsarin Ramadan Lecture```
_19/03/2021 zuwa 9/05/2021_
_06/Sha'aban zuwa 27/Ramadan_

*KARATUN CIKIN AJI*
JUMU'AH = 8PM ZUWA 9PM
ASABAR = 8PM ZUWA 9PM
LAHADI = 8PM ZUWA 9PM
VENUE: *A MAKARANTAR NURUL IMAN* (Address: Banzazzau Community School Alh. Aminu Babale resident)
*KARATUN ONLINE*
Za a Yi posting a shafin Nurul Iman Facebook da WhatsApp duk ranar;
LARABA/ALHAMIS = 12PM

*KARATUN ZAI KASANCE NA TSAWON SATI TAKWAS.*

*ALLAH YA BAMU SA'A*

*RAMADAN LECTURES* ***** السلام عليكم ورحمة الله *****Insha Allahu wannan shekarar 2021/1442A.H Tsarin karatun da aka sa...
16/03/2021

*RAMADAN LECTURES*
***** السلام عليكم ورحمة الله *****
Insha Allahu wannan shekarar 2021/1442A.H Tsarin karatun da aka saba gabatarwa duk shekara a Gidauniyar Nurul Iman ya canza zuwa wani sabon salo.

Zamu Yi karatun Littafin Hadisin (ARBA'UNAN NAWAWI), Muna sa ran zamu sauke Littafin da Izinin Allah s.w.t.
Sauran tsare-tsare zasu biyo baya Insha Allah.

*Asusun Tallafin Marayu da Fursunoni.
*Ziyarar Asibitoci da Maqabartu.

Wassalamu Alaikum

*ÀLHAMDULILLAH*      Kamar yadda ya gabata cewa daga cikin amfanin wannan shafin akwai (Ilimantarwa) Insha Allahu lokaci...
17/02/2021

*ÀLHAMDULILLAH*
Kamar yadda ya gabata cewa daga cikin amfanin wannan shafin akwai (Ilimantarwa) Insha Allahu lokaci zuwa lokaci zamu cigaba da kawo shawarwari akan abinda ya kamata ga Mai karatun Haddar Alqur'ani Mai girma.

*NANA FATIMATUZ ZAHRA'U*  _episode 1_ *Shugabar Matan Aljannah* (sahihul bukhari)Fatima bint Muhammadur rasulullahi s.a....
24/12/2020

*NANA FATIMATUZ ZAHRA'U*

_episode 1_
*Shugabar Matan Aljannah* (sahihul bukhari)

Fatima bint Muhammadur rasulullahi s.a.w. An haifeta ne a garin Makkah, shekara biyar kafin Annabtar Manzon Allah,
Fatima tana da sunaye da yawa, kamar Batoola, Azzahrah, Ummu Abeeha, da sauransu.
Nana Khadija matar Annabi itace ta haifi Nana Fatima, itace autar mata a ya'yan Annabi.
Azzahrah tana matuqar son Mahaifinta Annabi Muhammad, kamar yadda shima yake sonta sosai, domin hatta yanayin tafiyarsu, maganarsu da kamanninsu iri daya ne.

_episode 2
*Nana Garkuwar Mahaifinta_*

Wata rana Manzon Allah yana Sallah a bakin Qa'abah, sai wani Kafiri mai suna Uqbah ibn Abi Mu'it yazo ya wurga wa Annabi mahaifar matacciyar dabba mai qazanta, kuma kowa a wannan lokacin yana shakkar kafirai, sai Labari yakai wa Umm Abeeha, wato Nana Fatima bint Muhammadur rasulullah s.a.w, nan take ta taho tana kuka ta cire wa Annabi wannan qazantar a bayanshi, tana kuka sai Annabi ya ce mata, "Ki daina kuka ya'ta, domin Allah zai daukaka darajar mahaifinki"
Tarihi ya nuna Fatima a matsayin mai matsanancin haquri, domin tasha gwagwarmaya sosai a rayuwarta.

Zamu cigaba Insha Allah.
Daga shafin Nurul Iman Islamiyyah🎤🎓🎓08125530894

Ya Allah ka bamu tabbataccen zaman lafiya.
02/12/2020

Ya Allah ka bamu tabbataccen zaman lafiya.

LEARN AT YOUR BEDROOM DURING LOCKDOWN.NILA (NURUL IMAN LESSON ACADEMY). *ONLINE COMPUTER CLASS* Time: *30 Minutes daily ...
17/06/2020

LEARN AT YOUR BEDROOM DURING LOCKDOWN.

NILA (NURUL IMAN LESSON ACADEMY).

*ONLINE COMPUTER CLASS*

Time: *30 Minutes daily class*
Duration: *2 weeks program.*

*Available Classes:*
* Computer Fundamental

* *Graphic Design* (paint/Photoshop) e.g cards~banner~i.ds~poster and many more.

* *Web Design* (html/WordPress).

* *MS Office* (word/excel/PowerPoint)

************************
{Available Softcopy of handouts}
{Issuance of Certificate}

For more information contact us at www.nuruliman.sch.ng
Or WhatsApp 08165920555. _JOIN NOW_

11/06/2020

Alhamdulillah

Address

No 33A Madarkachi Road Banzazzau Zaria
Zaria

Telephone

08125530894

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Nurul Iman Liddirasatil Islamiyyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share