24/04/2026
MARKAZUL WA'AYIL ISLAMIY LIT-TA'ALIMI WAL-IRSHAD WAL-BUHUTHIL ILMIYYAH TUDUN JUKUN ZARIA, KADUNA-NIGERIA*
*📚📚ATTAJRIDUS SARIH📚📚*
*Majlisi na:* 2️⃣7️⃣3️⃣
*Tare da:* Sheikh Basheer Lawal Muhammad Zaria Hafizahullah
*Kitab:* Kitabul Azān
*Babi:* Da ke magana akan hukuncin waige a cikin sallah
*Account no:* Domin bada gudummuwa don yaɗa addinin Allah saka jarinka a akwatin banki kamar haka: 0019404503, Jaiz, Markazul Wa'ayil Islamiy. Mungode
*Rana:* Juma'ah 06 ga watan
Zhul Qa'adah, 1447H (24/04/2026)
*Wuri:* Jami'ush Sheikh Dalhat Assalafy Dandali Street Tudun Jukun, Zaria Kaduna-Nigeria