Sheikh Shua'ibu Salihu Zaria

Sheikh Shua'ibu Salihu Zaria Lectures of Sheikh Shua'ibu Zaria

14/07/2025

Send a message to learn more

14/06/2025

{ إِن یَمۡسَسۡكُمۡ قَرۡحࣱ فَقَدۡ مَسَّ ٱلۡقَوۡمَ قَرۡحࣱ مِّثۡلُهُۥۚ وَتِلۡكَ ٱلۡأَیَّامُ نُدَاوِلُهَا بَیۡنَ ٱلنَّاسِ وَلِیَعۡلَمَ ٱللَّهُ ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ وَیَتَّخِذَ مِنكُمۡ شُهَدَاۤءَۗ وَٱللَّهُ لَا یُحِبُّ ٱلظَّـٰلِمِینَ }
[سُورَةُ آلِ عِمۡرَانَ: ١٤٠]

Send a message to learn more

29/05/2025
29/05/2025
29/05/2025
01/05/2025

Jami'ar Musulunci dake Madina ta bude Fotal na neman Gurbin Karatu a Matakin Digiri a fannoni daban-daban.
Ina kira ga Daluban Ilimi da su yi Kokari su nema, sannan su tabbatar sun nemi wanda ya iya cikewa ya cika musu.

Gargadi: Ka cike daidai, sannan ka tabbatar duk takardunka babu kuskure a ciki.

Ababen da ake bukata daga dalibi yayin cike gurbin sun hada da:

1-Sakandari kar ta wuce shekaru 5.
2-Shekarun Haihuwa karsu wuce 24-25
3-A fassara Takardu zuwa harshen Larabci.
4- O level ( WAEC,NECO, NBAIS) + Secondary School Testimonial
5- Birth Certificate
6- National ID Card
7- Attestation Letter( Tazkiyya guda biyu) daga Wasu Sanannu a harkar addini da Ilimi, Ko Gungiyar Addinin Musulunci. Zaifi kyau ka nema daga Daluban da s**a kammala karatunsu a Jami'ar.
8- Medical Certificate( Ya kasance an fitar da bayanai filla-filla dangane da Lafiyar Mutum)
9- International Pasport
10- Passport
11- Police Report( Recommendation Letter).

Wanda ke bukatar Cikewa yana iya tuntubar Jami'inmu ta wannan lambar:
ABU- Muhammad
Ahmadu Bello University, Zaria ( Kongo Campus)
+2347037816246

Send a message to learn more

08/04/2025

MAKON TARBIYYA YANA NAN TAFE INSHA ALLAH.

Send a message to learn more

Address

Zaria
110010

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Shua'ibu Salihu Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Shua'ibu Salihu Zaria:

Share