Al Haq Media

Call Directions Website Contact the place of worship

Al Haq Media To Enlighten the Muslim Ummah

24/09/2026

Karatun Bayan Magriba

Daga Masallacin ABU Central Masjid Zaria

Tare da Sheikh Jameel Yusuf Zarewa

20/09/2026

🔴Live: 16 Akɗa’ul Musallin

•03 Kura-Kurai a lokutan Sallah
-Jinkirta Sallah har lokacinta ya fita da gan-gan
🎤Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa

🕌Masallacin Bello Hayin Malam Sabon Gari Zaria.

19/09/2026
07/09/2026

‎🔴:LIVE MUHADARA
‎
‎Majlisul Haqq Lid-Da'awati Wal Irshad Tana Gabatar muke da MUHADARA.
‎
‎📖 Maudu'i:
“Wace Riba Matashi Zai Ci a Wannan Zamani na Digital Era?”
‎
‎🎙 Mai Gabatarwa.
Mal Muhammad Ubale Kiru
‎
‎Wuri: Masallacin Samaru Central Mosque Samaru, Zaria.

06/09/2026

🔴Live: 15 Akɗa’ul Musallin

•02 Kura-Kurai a lokutan Sallah
-Sallah a lokutan da aka hana
-Qudurcewa cewa lokacin Magriba yana tsawaita har zuwa Isha

🎤Dr. Rabi'u Abdullahi Basawa

🕌Masallacin Bello Hayin Malam Sabon Gari Zaria.

‎ Assalamu alaikum wa Rahmatullah ‎Majlisul Haqq Lid-Da'awati Wal Irshad Tana farin cikin gayyatar al'ummar Musulmi baki...
05/09/2026

‎ Assalamu alaikum wa Rahmatullah

‎Majlisul Haqq Lid-Da'awati Wal Irshad Tana farin cikin gayyatar al'ummar Musulmi baki ɗaya zuwa wata muhimmiyar MUHADARA.
‎
Mai Gabatarwa
Mal. Muhammad Ubale Kiru

‎Maudu'i:
‎“Wace Riba Matashi Zai Ci a Wannan Zamani na Digital Era?”
‎
‎📅 25th Rabi'ul Awwal 1448
‎🗓 7th September 2026
‎⏰ Lokaci: Bayan Sallar Magariba zuwa Isha'i

🕌‎Venue: Samaru Central Mosque Samaru, Zaria, Kaduna State, Nigeria



‎
‎

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Haq Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Al Haq Media:

Shortcuts

Share