Masjid Sheikh Abubakar Gumi Low-Cost Zaria

Masjid Sheikh Abubakar Gumi Low-Cost Zaria Teachings of various Islamic scholars being conducted at Masjid Sheikh Abubakar Gumi, Low-Cost, Zaria

16/08/2026

IGTINAMUL AWQAAT - Darasi 013

15/08/2026

TAFSEER - 20260814

SANARWA!‎‎Muna farin cikin sanar daku cewa daga ranar 21/8/26 insha'allah zamu fara karatu a cikin littafin عدة الصابرين...
15/08/2026

SANARWA!

‎Muna farin cikin sanar daku cewa daga ranar 21/8/26 insha'allah zamu fara karatu a cikin littafin عدة الصابرين وذخيرة الشاكرين wanda babban malami Ibn al-Qayyim ya rubuta.

‎Wanda zai rinka gabatar da wannan karatun shine limamin mu Imam Abubakar Sarki Aminu.

Za'a iya sauko da wannan littafin ta hanyar danna wannan likau 👇

https://share.google/EPc8PiAPUtdvOZNuT

‎Ku kasance tare da mu.

12/08/2026

LU'ULU'U WALMURJAN - Wa zai dauke damuwar wannan addini? 06

11/08/2026

الفقه الميسر وادلته من القرآن والسنة
Darasi na 003


#فقه #اباده

08/08/2026

TAFSEER - 20260807

04/08/2026

الفقه الميسر وادلته من القرآن والسنة
Darasi na 002


#فقه #اباده

Address

Musa Road, Kofan Gayan Low-Cost
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Sheikh Abubakar Gumi Low-Cost Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share