Sheikh Sharif Mohammed Danlami Tv

Sheikh Sharif Mohammed Danlami Tv In this platform you will be listening to live lectures from sheikh Sharif Mohammed Danlami .

Allah yaqara mana soyayyar Annabi muhammadu saw
23/08/2026

Allah yaqara mana soyayyar Annabi muhammadu saw

Tawagar matasan Khuddamun Nabiy Association of Nigeria ta halarci Zagayen Mauludin Annabi Muhammad ﷺ da aka gudanar a Sa...
23/08/2026

Tawagar matasan Khuddamun Nabiy Association of Nigeria ta halarci Zagayen Mauludin Annabi Muhammad ﷺ da aka gudanar a Sabon Garin Zaria Jihar Kaduna.

Tawagar matasan ta fito cikin tsari da kayan ƙungiyarsu, tare da ɗauke da wani babban allon sanarwa da ke ɗauke da saƙon taya murnar zagayowar Mauludin Annabi ﷺ.

Mahalarta zagayen sun bi ayarin cikin yanayi na lumana da nuna ƙauna ga Manzon Allah ﷺ, yayin da al’umma daga sassa daban-daban na Zaria s**a halarci zagayen.

Domin samun ingantattun labarai shigo shafin👉 kayi follow.

Makon Maulidi_2026Day_2shigowar maulana sheikh sharif MUHAMMADU DANLAMI BACH_B
12/08/2026

Makon Maulidi_2026

Day_2
shigowar maulana sheikh sharif MUHAMMADU DANLAMI
BACH_B

JUMMA AT MUBARAK  #
24/07/2026

JUMMA AT MUBARAK

#

27/06/2026
بُلِيتُ بِحُبِّ الْمُصْطَفَى الْخَتْمِ أَحْمَـــدَاأَبِي الْكَوْنِ وَالْأَخْلاَقِ فَرْعًا وَمَحْتِـد
06/06/2026

بُلِيتُ بِحُبِّ الْمُصْطَفَى الْخَتْمِ أَحْمَـــدَا
أَبِي الْكَوْنِ وَالْأَخْلاَقِ فَرْعًا وَمَحْتِـد

Address

Muchiya Sabon Gari Zaria Kaduna Nigeria And
Zaria

Telephone

+2348069206913

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Sharif Mohammed Danlami Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Sharif Mohammed Danlami Tv:

Shortcuts

Share