Jibwis Jada Branch Adamawa State NHQ Jos Nigeria

Jibwis Jada Branch Adamawa State NHQ Jos Nigeria Islamic awareness

Alhamdulilla shigabadah wa azi malmina gabah shine malam Abdurrahman Mohammed jimeta  tare alaramma  Suwaidu Hamza numan...
29/08/2026

Alhamdulilla shigabadah wa azi malmina gabah shine malam Abdurrahman Mohammed jimeta tare alaramma Suwaidu Hamza numan Allah ya bamu nasara

Alhamdulilla shigabadah wa azi malamai na biu shine ustaz Adam usman boro shugaban malamai na karamar hukuman ganye Alla...
29/08/2026

Alhamdulilla shigabadah wa azi malamai na biu shine ustaz Adam usman boro shugaban malamai na karamar hukuman ganye Allah yabamu ikon aiki da abinda akakarantar damu amiiiin

Alhamdulilla!!! shigabadah wa azi malamai nafarko shugaban malamai na karamar hukuman jada ustaz ziyaulhaq yusuf musa ma...
29/08/2026

Alhamdulilla!!! shigabadah wa azi malamai nafarko shugaban malamai na karamar hukuman jada ustaz ziyaulhaq yusuf musa mai marabtar baki Allah ya bamu ikon aikidashi

Alhamdulilla!!! chigabadah shirye shiryen wa azi na jihaa  a karamar hukumar jada
29/08/2026

Alhamdulilla!!! chigabadah shirye shiryen wa azi na jihaa a karamar hukumar jada

alhamdulilla!!! godiya ta tabbata ga Allah ubangin talikai wadda chikin ikon sa da kaddarawarsa yasa munziyarchi chiaman...
13/08/2026

alhamdulilla!!! godiya ta tabbata ga Allah ubangin talikai wadda chikin ikon sa da kaddarawarsa yasa munziyarchi chiaman namu wato honorable ismail njidda ubangijin Allah yabamu ladan ziyara amiiiin

Alhamdulilla alhamdulilla alhamdulilla Yaune 2 gawatan August a Allah yanufi mun Kai ziyara gidan mai martabah muqaddas ...
02/08/2026

Alhamdulilla alhamdulilla alhamdulilla Yaune 2 gawatan August a Allah yanufi mun Kai ziyara gidan mai martabah muqaddas ganye hakimin jada wadda munje gabatar da shugaban malamai ustaz ziyaulhaq yusuf musa muna rokon Allah yabamu lada Amiiiin

Alhamdulilla!!! shigabada khudubah
31/07/2026

Alhamdulilla!!! shigabada khudubah

mai wa azi nakarche shine  shugaban malamai na karamar hukumar jada ustaz ziyaulhaq yusuf musa Allah yabamu ikon aikidas...
17/07/2026

mai wa azi nakarche shine shugaban malamai na karamar hukumar jada ustaz ziyaulhaq yusuf musa Allah yabamu ikon aikidashi

Alhamdulilla!!!cigabada wa azi
17/07/2026

Alhamdulilla!!!cigabada wa azi

Alhamdulilla!!! shigabada wa azi na karamar humar jada  a reshen nagumah ustaz abdullahi Muhammad uban gijin Allah ya ba...
17/07/2026

Alhamdulilla!!! shigabada wa azi na karamar humar jada a reshen nagumah ustaz abdullahi Muhammad uban gijin Allah ya bamu ikon aiki da abinda akakarantar damu

Address

Mbulo Road Jada Local Government Area
Yola
641107

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Jada Branch Adamawa State NHQ Jos Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share