Imam Isma'il Saleh Gwalam

Imam Isma'il Saleh Gwalam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Isma'il Saleh Gwalam, Religion & Spirituality, Bayan pz, Yola.

Da kasan yadda mutane za su manta da kai da wuri, da ba zaka bata rayuwar ka wajen neman yardan wani ba, face Neman yard...
29/12/2025

Da kasan yadda mutane za su manta da kai da wuri, da ba zaka bata rayuwar ka wajen neman yardan wani ba, face Neman yardan Allah.....Ya Allah muna roqon ka kyakkyawar karshe da cikawa da imani...Ameen.

07/11/2025

Ya Allah ka amitar da ƙasar mu Nigeria daga kaidin masu kaidi.

Allah ka bamu nasara isar da abunda yake na daide.
06/08/2025

Allah ka bamu nasara isar da abunda yake na daide.

25/07/2025

Khudubar Juma'ah ta yau a Masallacin kwairanga jada
(Wajabcin riko da karantarwar musulunci)

AlhamdulillahWe successfully observed the Friday prayer in good condition at the mosque built in memory of Sheikh Ja'afa...
20/06/2025

Alhamdulillah

We successfully observed the Friday prayer in good condition at the mosque built in memory of Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam (Kwairanga Jada).

May Allah accept our acts of worship and make us among those who are successful.

30/05/2025

Khudubar mu ta yau 3/12/1446.
Falalar kwanki goman farko na Zhul-Hijja.

Masallacin Kwairanga Jada.

23/05/2025

Khudubar Juma'ah ta yau 25-11-1446,
(KUNYA ƊAƁI'AR MASU TSORON ALLAH)
Masallacin Kwairanga Jada.

02/05/2025

Khudubar Juma'ah ta yau 4-zulqa'ada 1446.
(Wajabcin kaɗaita Allah da bauta da nisantar shirka)
Masallacin kwairanga Jada.

26/04/2025

Mu kara sanya mahaifin Malamin mu. Sheikh. Abubakar Mukhtar, a addu'a.

Allah ya bashi lafiya, yasa jinyar da yake ya zato kaffarare gareshi.

25/04/2025

Masallacin Juma'ah na kwairanga
Khudubar Juma'ah ta yau 27-Shawwal-1446. Wajabcin umurni da kyakkyawa da hani ga mummuna.

Sanar WA! Sanar WA! Sanar WA!
29/03/2025

Sanar WA! Sanar WA! Sanar WA!

Address

Bayan Pz
Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Isma'il Saleh Gwalam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Imam Isma'il Saleh Gwalam:

Share