Ana Muslim 1

Ana Muslim 1 Ana Muslim - Ni Muslimine Mai Son Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali, Musulunci Addinin Allah, Shine

Ni Muslimine Mai Kishin Addini, Ina Bin Sunnah Tare Da Raya Sunnar Manzon Allah SAW ☝️
09/04/2021

Ni Muslimine Mai Kishin Addini, Ina Bin Sunnah Tare Da Raya Sunnar Manzon Allah SAW ☝️

SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH πŸ‘‰ 1. Abubakar Assiddik.πŸ‘‰ 2. Umar Dan Khaddab.πŸ‘‰ 3. Usman Dan Affan.πŸ‘‰ 4. Ali...
03/04/2021

SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH

πŸ‘‰ 1. Abubakar Assiddik.
πŸ‘‰ 2. Umar Dan Khaddab.
πŸ‘‰ 3. Usman Dan Affan.
πŸ‘‰ 4. Aliyu Dan Abi Dalib.
πŸ‘‰ 5. Dalha Dan Abaidullahi.
πŸ‘‰ 6. Zubairu Dan Awwam.
πŸ‘‰ 7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
πŸ‘‰ 8. Abdurrahman Dan Aufu.
πŸ‘‰ 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
πŸ‘‰ 10. Sa'idu Dan Zaid.

CIKA CIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR

πŸ‘‰ 1. Tauhidi.
πŸ‘‰ 2. Sallah.
πŸ‘‰ 3. Azumi.
πŸ‘‰ 4. Zakkah.
πŸ‘‰ 5. Hajji.

SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI :

πŸ‘‰ 1. Almuharram.
πŸ‘‰ 2. Safar.
πŸ‘‰ 3. Rabi'ul Awwal.
πŸ‘‰ 4. Rabi'ul Sani.
πŸ‘‰ 5. Jumadal Ula.
πŸ‘‰ 6. Jumadal Akhirah.
πŸ‘‰ 7. Rajab.
πŸ‘‰ 8. Sha'aban.
πŸ‘‰ 9. Ramadhan.
πŸ‘‰ 10. Shawwal.
πŸ‘‰ 11. Zulkidah.
πŸ‘‰ 12. Zulhijji.

Ya Allah duk wanda ya taimaka wajen yada wanan ilmin don wasu su amfana;
Ya Allah ka haskaka rayuwarsa da annurinka,
Kasa yayi kyakkyawar karshe,
Ka sashi a inuwar Al'arshenka ranar Alkiyama,
Kuma ka shayar da shi ruwan Alkausara,
Ya Allah ka sa mu ziyarci juna a gidan Aljannah,
Amin Summa Amin πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘.
Dan matsayin RasulillahiπŸ‘‰ Katayani turawa zuwa group 5

30/03/2021

Allah Ka Gafartawa Iyayenmu Da S**a Rigamu Gidan Gaskiya πŸ™

Kaima Kace Amin Katurawa Wani Group πŸ‘‡

Address

Jimeta
Yola

Telephone

+2349032924790

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ana Muslim 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share