Jibwis Adamawa State National Headquarters Jos

Jibwis Adamawa State National Headquarters Jos Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'ikamatis Sunnah,
An organization founded by Late Ash-Sheikh Isma’ila I

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!    🌴🌴Wa'azin Jihar Adamawa 🌴🌴A madadin Majalisar Uwar Kungiya, Jibwis Adamawa National H’Qs...
25/08/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!
🌴🌴Wa'azin Jihar Adamawa 🌴🌴

A madadin Majalisar Uwar Kungiya, Jibwis Adamawa National H’Qs Jos, Karkashin Jagorancin Sheikh Musa Abdullahi Usman, Alhaji Magaji Abubakar da Alhaji Ibrahim Jalo, muna farin cikin gayyatar dukkan al'umman musulmi zuwa da wanda aka shirya gabatarwa ranar Asabar, 16/03/1448. 29/8/2026 a garin Jada Ina Sha Allah

InShaa Allahu za’a gabatar da Wa’azi kamar haka:
:16 /03/1448 Daidai Da 29/8/2026
: JADA, Karamar Hukumar JADA
: Daga Karfe 4:00 Na Yamma

Allah Ya Nuna Mana Lokaci Ya Sada Mu Da Alkhayri

Adamawa state director da  matemakinshiAlhamdulillah kaitsaye daga dakin taro na  national symposium on Enhanced politic...
23/08/2026

Adamawa state director da matemakinshi

Alhamdulillah kaitsaye daga dakin taro na national symposium on Enhanced political participation and social justice dayake Guyana karkashin jibwis nhq jos

21/08/2026

Walima Auren Jabir Aminu. Daga Masallacin Jumu'ah Na JIBWIS NHQ JOS. Hayingada

21/08/2026
21/08/2026

Nasihar Jumu'ah

Address

Yola
640281

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Adamawa State National Headquarters Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Adamawa State National Headquarters Jos:

Shortcuts

Share