Zauren Fatawa NAS FM 89.9 Yola

Zauren Fatawa NAS FM 89.9 Yola Assalamu Alaikum
Maraba da Zuwa Shafi na Shirin FATAWA da AMSA Tambayoyi a NAS FM 89.9 YOLA.

Zaku iya turo da Tambayoyinku game da Addini ko Neman Karin Bayani akan abubuwan da s**a shige muku duhu.

25/04/2026

Weekly Program
Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi daga NAS FM 89.9 Yola
Tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan ( Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam reshen jahar Adamawa).
Dhul-Qa'ada 1447H
25 April 2026G

18/04/2026

Weekly Program for
Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi FM YOLA tare da
Sheikh Abdulkarim Khamis Numan ( Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam reshen jahar Adamawa).
29 ga Shawwal 1447
18 April 2026

Yanzu qarfe 9 Daidai kukasance damu cikin shirin Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi Kai tsaye daga NAS FM Radio Tare da She...
18/04/2026

Yanzu qarfe 9 Daidai kukasance damu cikin shirin Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi Kai tsaye daga NAS FM Radio
Tare da Sheikh Abdulkareem Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam reshen jahar Adamawa)
Domin kira Kai tsaye domin tambaya tuntubi
08051411672
Ko
0806880094

11/04/2026

Weekly Program
Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi
Tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam reshen jahar Adamawa)
23-Shawwal-1447 AH
11-April-2026 C

04/04/2026

Weekly Program
Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi FM YOLA
Tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam reshen jahar Adamawa)
16-Shawwal-1447 AH
04-April-2026 C

28/03/2026

Weekly Program
Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam reshen jahar Adamawa)
28-March-2026

Barka Da Sallah! Muna taya daukakin al'ummar musulmi murnar karamar Sallah (Eid Al-ftr), tare da fatan za'a gudanar da b...
20/03/2026

Barka Da Sallah!

Muna taya daukakin al'ummar musulmi murnar karamar Sallah (Eid Al-ftr), tare da fatan za'a gudanar da bukukuwan Sallah lafiya.

Muna Addu'ar Allah yasa ibadunmu da mukayi na watan Ramadan su zama karbabbu, Allah ya nuna mana wani watan na Ramadan da rai da lafiya. Allah ya zaunar da yankin mu na Arewa lafiya dama kasar Najeriya baki daya, Amin.

Fatan Ansha ruwa lafiya Malam yana yiwa daukacin Al'umma Fatan alkhairi Allah ya karbi ibadunmu yasa Muna daga cikin Yan...
16/03/2026

Fatan Ansha ruwa lafiya
Malam yana yiwa daukacin Al'umma Fatan alkhairi Allah ya karbi ibadunmu yasa Muna daga cikin Yan tantun bayi a wannan wata Mai albarka.
Wannan Hoton andaukesa a Ranar 16 ga March 2022 Bayan fitowan Malam daga Studio bayan gabatar da Zauren Fatawa.
Yau kimanin shekara hudu kenan.

Allah ya qara wa rayuwa albarka.
📸 Alhaji Niass

10/03/2026

Ramadan Day 21
Kai tsaye Shirin Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam of Nigeria Adamawa State)
21 Ramadan 1447H
10 March 2026

09/03/2026

Ramadan Day 20
Kai tsaye Shirin Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam of Nigeria Adamawa State)
20 Ramadan 1447H
09 March 2026

08/03/2026

Ramadan Day 19
Kai tsaye Shirin Zauren Fatawa da Amsa Tambayoyi tare da Sheikh Abdulkarim Khamis Numan (Shugaban Masu Wa'azi na Fityanul Islam of Nigeria Adamawa State)
19 Ramadan 1447H
08 March 2026

Address

Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Fatawa NAS FM 89.9 Yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Zauren Fatawa NAS FM 89.9 Yola:

Share