Sha Baabul Islam Foundation

Sha Baabul Islam Foundation To promote Islamic activities and encouraging Muslim ummah over the world
(2)

26/08/2026

Imam UMAR SHEHU ZARIA Hafizahullah

25/08/2026
25/08/2026

👇🏻📌
Cigaba da Karatun;

Min Haajul Muslim

Malam Haruna yawale

Darasi na 85

Masallacin Ibbi Street, Yola

AYI SAURARO LAFIYA
(SIF MEDIA TEAM)

25/08/2026

Prof. Mansur Ibrahim Sokoto mni Hafixahullah

Daga cikin mafiya hatsarin mutane a rayuwa, shi ne maƙiyin da zai kusance ka a rigar masoyi.Yaa Allah, gare Ka muke nema...
25/08/2026

Daga cikin mafiya hatsarin mutane a rayuwa, shi ne maƙiyin da zai kusance ka a rigar masoyi.

Yaa Allah, gare Ka muke neman kariya daga maƙiyan fili da na ɓoye.

✍️Umar Shehu Zaria

🌿 Ka yi hattara da wanda yake nuna soyayya alhali zuciyarsa cike take da ƙiyayya. Ba kowane murmushi ba ne alamar aminci, kuma ba kowane kusanci ba ne alamar ƙauna.

24/08/2026

Idan ka saurari wannan wa'azin har ƙarshe, za ka fahimci wani muhimmin darasi da mutane da yawa suke mantawa da shi.

Allah Ya sa mu amfana da abin da muka ji, Ya kuma sa mu yi aiki da shi.










24/08/2026

Idan wannan saƙon ya amfane ka, ka tura wa wasu su ma su amfana. ❤️

Ka bi shafinmu domin ƙarin wa'azi da nasihohi na addini.









📌 Wata nasiha mai sauƙi amma mai girman darasi...
24/08/2026

📌 Wata nasiha mai sauƙi amma mai girman darasi...









Address

Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sha Baabul Islam Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sha Baabul Islam Foundation:

Shortcuts

Share