Assalafiy Multimedia

Call Directions Website Contact the place of worship

Assalafiy Multimedia Barka da zuwa shafin Babban malamin mu Sheikh Abu Abdillahi Assalafiy Adamawiy
(2)

04/10/2026

Tsakaci warwara kan Wata parpaganda da Ake Qullawa YanQasa'ta Nigeria 🇳🇬 Link a comment👇

04/10/2026

Zuwaga yan uwana Yan Qasata Nigeria 🇳🇬
Dan Taqaitaccen Bayani kan Wata Sabuwar Parpagandar da Akeso a ciuci Talakan Nigeria da Ita

✍️ Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy

03/10/2026

Yan uwa Muyi Adduah wa Su mal Adam Ashaka
Da Dan uwansa mal Baban Chinedu
Da Baban mu din sheikh Hussaini Yusuf Mabera . Da sauran Masu Da'wah Allah Sakamusu da Alkhairiy wlh sunyiwa musulunci da musulmai kyakkyawan wakilci

Allah Sakamusu Da Alkhairiy

✍️ Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy

03/10/2026

Shin wai Meyasa Talakan Nigeria yeke kuka😭 Sabida kawai an ciremasa Tallafin Manfetir?🤔
Kuduba link a comment👇

03/10/2026

Shin Meyasa Talakan Nigeria yeke kuka Sabida an ciremasa Tallafin Manfetir???

02/10/2026

Link guda biu a comment section yada keu yan uwana Talakawa su sauraresu, kuma su yada'su ga Al ummah🙏

02/10/2026

Ina Jin Tsoron malamai da Dalibai su Zubar da Qimar Addini da ba a tabayin irinshi a tarihin Nigeria ba, 😭
wannan shine abinda zai Faru indai akace da kujerar Addni za'a tallata tinubu

Jamar Qasata karku kuskura ku Zabi Tinubu

✍️ Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy

02/10/2026

004 zuwaga yan Qasata Nigeria 🇳🇬 Musamman Talakawa yan uwana da muke Dandanar Uqubar wannan bakin mulki na Bola Ahmad TINUBU

02/10/2026

Wlh Su Mal Adam Ashaka da Dan uwansa Mal Baban Chinedu sunabin Musalmai musamman Na Wannan Qasar tamu Nigeria Bashin Adduah ta Alkhairiy da Duk wani Abu na Taimakonsu da Qarfafarsu wajen wannan Babban aikin da Sukeyi

Allah Sakamusu da Mafificin Alkhairiy

✍️ Abu Abdillahi Assalafiy Al Adamawiy

02/10/2026

003 zuwaga yan Qasata Nigeria 🇳🇬 Musamman Talakawa yan uwana da muke Dandanar Uqubar wannan bakin mulki na Bola Ahmad TINUBU

Address

Song
Yola
640284

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assalafiy Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Assalafiy Multimedia:

Shortcuts

Share