26/08/2026
SANARWAR WA'AZIN JIBWIS ABUJA !!!
A MASALLACIN JUMU'AH NA SABON GARI TA KARAMAR HUKUMAR ABAJI DAKE BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA NAJERIYA.
((( 16/03/1448H - 29/08/2026 ))).
Shugaban Kungiyar JIBWIS FCT Abuja,
(Alh. Salihu Hayatu Bambale)
Shugaban Majalisar Malamai,
(Sheikh Muhammad Auwal Mai Gaskiya)
Daraktan Agaji:
(Alh Umar Isma'il)
A Madadin Kungiyar, Suna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmai Zuwa Gagarumin Wa'azi Na Jiha Da S**a Shirya Kamar Haka :
Rana: Asabar 16/03/1447H - 29/08/2026 ))).
Lokaci: Da Zarar An Kammala Sallar Magriba.
Karfe: 7:00pm Insha Allah.
Wuri: Masallacin Jumu'ah Na Jibwis Dake Sabon Gari Abaji F.C.T Abuja.
🙏🙏🙏
Wa'azin Zai Fara Ne Da Ayyukan Kwamitin Da'awah ƙarƙashin Kwamitin Da'awah Na Fct Wanda (Sheikh Muhammad Rabiu Abdullahi Almisry) Ke Jagoranta.
Ranar Asabar :
16/03/1448H - 29/08/2026 .
Daga Cikin Ayyukan Da Za'a Gabatar Akwai:
1. Muhadara Ga Mata
2. Wa'azin Dare
3.Isar Da Muhimman Sakonni Ga Al'ummah.
4.Muhadarar Masallatan Khamsu Salawat Tsakanin Magriba-Isha'i
👇AKWAI GAGARUMAR MUHADARA GA MATA: 👇
Mai Taken:
" HALINDA MUKE CIKI A YAU, INA MAFITA "
MAI GABATARWA:
Sheikh Muhammad Said Khalifa .
Wuri: Masallacin Jumuah Jibwis Sabon Gari Abaji.
Lokaci: 10Am Na Safe Insha Allah
Rana: Asabar
16/03/1448H - (29/08/2026 ).
Kaɗan Daga Cikin Malamai Da Alaramomi Masu Wa'azin Dare Sun Hada Da:
1. Sheikh Muhammad Auwal Mai Gaskiya
(Shugaban Majlisar Malamai FCT)
2. Sheikh Adam Isah Sahibul Quwwah
(Mataimakin Shugaban Majalisar uh Malamai FCT)
3. Sheikh Abdullahi Ahmad Karshi
(Sakataren Majlisar Malamai FCT)
4. Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna
(Mataimakin Sakataren Majlisar Malamai FCT)
5.Sheikh Rabiu Abdullahi Almisry
(Daraktan Kwamitin Da'awah FCT)
6.Sheikh Abdurrahman Azzamfari
(Daraktan kwammitin Ilimi na FCT)
7. Sheikh Dr Yunus Almadani
(Chairman Tafsir Posting Committee)
8. Sheikh Auwal Alkashnawi
9. Sheikh Sa'id Khalifa Dei Dei
10. Sheikh Mahmud Assalafy
11. Sheikh Mahmud Sani Albani MC 11.
12. Sheikh Abubakar Abdullahi Yelwa
(Shugaban Kungiya Na Amac)
ALARAMMOMI:
1.Alaramma Tukur Jekada
(Shugaban Majlisar Alaramomi FCT )
2. Alaranma Aliyu Ibrahim P**i
(Mataimakin Shugaban Majlisar Alaramomi FCT )
3. Alaramma Mubarak Mukhtar
(Sakataren Majlisar Alaramomi FCT)
4. Alaramma Nasiru Dan Malam
5. Alaramma Gamawa.
Da Sauran Malamai Da Alaramomi InSha ALLAH 🤲
Sanarwa Daga :- 📢
Sakataren JIBWIS FCT Abuja
(Alh Awwal Rabiu Rigachikun)
Ta Hannun:
Chairman Working Committee FCT Abuja.(Alh. Ahmad Adamu Jingi), Da Sakataren Yada Labarai Na FCT Dakuma Hadin Gwuiwar JIBWIS Social Media, FCT Abuja Nigeria 🇳🇬
ALLAH Ya bada Ikon Zuwa Amin. 🤲