Sahaba TV

Sahaba TV Kasance da https://www.youtube.com/ domin samun Karatuttukan Malaman Sunnah a saukake.

A haka wasu 'yan zafin kai da dumin kirji da 'karyar kishin kasa,  s**a yarda da wannan maganar s**a dira kan mutuncin S...
26/08/2026

A haka wasu 'yan zafin kai da dumin kirji da 'karyar kishin kasa, s**a yarda da wannan maganar s**a dira kan mutuncin Sheikh Prof. Abdullah Pakistan. Ku iya harshenku Kada a je lahira Wlhi ciko ya biyo gyartai, shawara ce!

Abun mamaki har da wadanda ake wa kallon Daliban ilmi a wannan rashin mutuncin hmmm🥹🥹

Malamai suna ganin takan su a kasarnan a hannun jahilai da kuma marasa tarbiyya cikin masu nasabta kansu da daliban ilmi.

ALLAH YA SHIRYA YA KYAUTA YA KARAWA MALUMANMU HAKURI DA JURIYA.

Abdussalam Abdullah.

13-3-1448H
26-8-2026.

23/08/2026
17/08/2026

Lokacin saukar ni'imar ruwan sama , ya na daga cikin lokutan karbar addu'a.

17/08/2026

Link din: Drive mai dauke da Karatuttukan SHEIKH JA'AFAR MAHMOOD ADAM
RAHIMUHULLAH.
Daga: Mallam Auwall
Masu bukata 👇

KO YAUSHE BAYYANA RA'AYIN SIYASA A KASARMU YA ZAMA LAIFI ?                                  (1)A Nigeria kowa yana da 'y...
13/08/2026

KO YAUSHE BAYYANA RA'AYIN SIYASA A KASARMU YA ZAMA LAIFI ?
(1)

A Nigeria kowa yana da 'yancin bayyana ra'ayinsa na siyasa ba tare da tsoro ko fargaba! Amma yau wasu idan har baka ra'ayinsu shikenan ka zama maras mutunci da yarfe duk alkhayranka kuwa a cikin al-umma!

Dattijon arziki malami mai da'awa wanda ya shafe shekaru yana yada addini ana yakar shirka da bid'ah a kasarnan wato Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir Hafizahullahu.
Shugaban Majalissar Malamai bangaren Izalar Jos.
A yau don ya nuna ya na tare da tsarin MUSLIM-MUSLIM Ticket shi kenan ya zama abun zagi da cin mutunci da aibantawa shin shi ba dan kasa ba ne?

Shin shi ba shi da 'yancin bayyana ra'ayinsa na siyasa?

Shin Sheikh Jingir ba shi da alfarmar kare masa mutunci a matsayinsa na dattijo kuma mai da'awah?

Yanzu duk mun manta alkhayran shi na da'awa saboda kawai yana goyon bayan gwamnatin Alh.Bola Tinubu MM Ticket?

--------------------------
Kowa yayi ra'ayinsa ba tare da cin mutunci ba, wannan shi ne cikakkiyar wayewa!
Da takaici kaga 'kazami jahili data boy yazo yana zagin Sheikh don kawai ba ya ra'ayinsa da na iyayen gidan shi.

ALLAH YA YI mana zabi mafi alkhayri.




✍🏽 Abdussalam Abdullah
30-2-1448H
13-8-2026.

12/08/2026

SPEECH AND PRIZE GIVING DAY KO DANDALIN LALATA TARBIYYAR YARA?

👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽

NASIHA GA MASU SIYASAR CIN MUTUNCISiyasa ba ta kamata ta zama hanyar wulakanta mutum, zagi, ƙage, ɓatanci ko ɓata mutunc...
10/08/2026

NASIHA GA MASU SIYASAR CIN MUTUNCI

Siyasa ba ta kamata ta zama hanyar wulakanta mutum, zagi, ƙage, ɓatanci ko ɓata mutuncin abokin hamayya ba. Siyasa ra’ayi ce da ake iya saɓawa a cikinta, amma saɓanin ra’ayi bai halatta ya zama saɓanin ɗabi’a ba.

1. Ka soki aiki, kada ka zagi mutum.
2. Ka yi magana da hujja, kada ka yi magana da ƙage.
3. Ka bambanta tsakanin kuskuren shugaba da mutuncinsa.
4. Kada ka yada labarin da ba ka tabbatar da gaskiyarsa ba.
5. Ka tuna cewa kalmar da ka furta za ta iya cutar da mutum fiye da yadda kake zato.
6. Kada ka mayar da siyasa ƙiyayya tsakanin iyalai, abokai da al’umma.
7. Idan abokin adawarka ya yi abin kirki, ka yarda da shi.
8. Idan ka yi kuskure, ka kasance mai ƙarfin hali ka gyara maganarka.
9. Kada ka bari son jam’iyya ya sa ka kare abin da ka san cewa ba daidai ba ne.
10. Ka tuna cewa siyasa lokaci ce; amma mutunci da kyakkyawan suna suna iya kasancewa na tsawon rayuwa.

Allah Maɗaukaki Ya ce:

﴿وَلَا يَجْرِمَنَّكُمْ شَنَآنُ قَوْمٍ عَلَىٰ أَلَّا تَعْدِلُوا ۚ اعْدِلُوا هُوَ أَقْرَبُ لِلتَّقْوَىٰ﴾
“Kada ƙiyayyar wasu mutane ta sa ku bar adalci. Ku yi adalci; shi ne mafi kusa da taƙawa.”
(Al-Mā’idah: 8)

“Mutuncinku da dukiyarku da rayukanku harumne “
inji Annabin Rahmah (saw).

Siyasa mai kyau ita ce wadda take gina al’umma, ba wadda take raba ta ba. Ka iya kasancewa mai tsananin adawa da ra’ayin mutum, amma ka zama mai kiyaye mutumin mutum.

Wataran zaa haɗe kuma azo ana jin kunya.

Sheikh (Dr) Aminu Ibrahim Daurawa.

MUHADARORI HAMSIN (50)!!!Daga Babban Malami Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo Hapizahullah..001 YAYAN SHEHU 01 http://darulfik...
10/08/2026

MUHADARORI HAMSIN (50)!!!
Daga Babban Malami Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo Hapizahullah..

001 YAYAN SHEHU 01
http://darulfikr.com/s/21165
002 YAYAN SHEHU 02
http://darulfikr.com/s/21166
003 WAKI'AR DA TAFARU A HAJJIN 2015
http://darulfikr.com/s/1739
004 MUHIMMACIN KULA DA MASALLATAI
http://darulfikr.com/s/3539
005 TARIHIN DR SANI RIJIYAR LEMO A GIDAN BBC
http://darulfikr.com/s/12728
006 MASAYIN ANNABI AWAJAN SAHABBAI
http://darulfikr.com/s/4720
007 MAQALA GA MALAMAI MASU TAFSIRI
http://darulfikr.com/s/5528
008 LAYYA DA HUKUNCE HUKUNCENTA
http://darulfikr.com/s/1530
009 HUKUNCIN HADUWAR IDI DA JUMMA'A
http://darulfikr.com/s/30187
010 FADAKARWA AKAN ZUWAN RAMADAN
http://darulfikr.com/s/5414
011 BAYANI AKAN KARANTA SURATUL KAHFI RANAR JUMMA'A
http://darulfikr.com/s/43714
012 DAN ADAM ACIKIN QUR'ANI
http://darulfikr.com/s/3299
013 BAYANI AKAN BIDI'AR MAWLIDI FREEDOM RADIO
http://darulfikr.com/s/3098
014 BIDI'AR MAWLIDI 001
http://darulfikr.com/s/3052
015 BIDI'AR MAWLIDI 002
http://darulfikr.com/s/3053
016 BIDI'AR MAWLIDI 003
http://darulfikr.com/s/3054
017 TAYA ZAKAZAMA DALIBIN HADISI
http://darulfikr.com/s/45354
018 SON ANNABI A SHARI'ANCE
http://darulfikr.com/s/35865
019 SHARHIN HADISIN MUMINI MAI KARFI
http://darulfikr.com/s/60341
020 SAKO ZUWAGA YAN SIYASA
http://darulfikr.com/s/60322
021 RIKON AMANA DA ADALCI A MAHANGAR MUSULUNCI
http://darulfikr.com/s/57656
022 RAWNIN IMANI
http://darulfikr.com/s/45348
023 RAHAMAR ANNABI SAW
http://darulfikr.com/s/27144
024 QISSOSIN AL-QUR'ANI DR ZAID EES FASSARAR DR SANI
http://darulfikr.com/s/8946
025 NI'IMAR IMANI
http://darulfikr.com/s/52135
026 NASIHOHIN BUDE MASALLACIN ALHJ BULBULA KOKI
http://darulfikr.com/s/45679
027 MUTUNCIN YA MACE A MUSULUNCI
http://darulfikr.com/s/50973
028 MUHIMMANCIN AMANA AWAJAN MUSULMI
http://darulfikr.com/s/35462
029 MATSALAR SHAYE SHAYE DA DA HANYOYIN MAGANCETA
http://darulfikr.com/s/48933
030 KULLU BID'ATIN DALALA
http://darulfikr.com/s/52281
031 HADARIN YIN ISGILI GA MUSULMI
http://darulfikr.co

JADAWALIN TSARE-TSARE NA TARON DA JIBWIS/RABIƊA INTERNATIONAL CONFERENCE Za a buɗe taron conference ranar talata 11/Augu...
09/08/2026

JADAWALIN TSARE-TSARE NA TARON DA JIBWIS/RABIƊA INTERNATIONAL CONFERENCE

Za a buɗe taron conference ranar talata 11/August/2026 da misalin karfe tara na safe (9:00am) a kuma gama ranar laraba 12/August/2026 da rana 2:30pm.

-Za'a gabatar da Wa'azin kasa a harabar Masallacin JIBWIS dake helkwatar kungiyar a unguwar Utako dake birnin tarayya Abuja, daga yammacin laraba har zuwa dare.

-Da Safiyar alhamis t14/August/2026 taro ya ƙare.

Allah ya bada ikon halarta. Amin

Jibwis Nigeria

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sahaba TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share