Jibwis Social MEDIA TWD

Jibwis Social MEDIA TWD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Social MEDIA TWD, Religious organisation, Jos Road, Tudun Wada.

JIBWIS Social Media TWD is dedicated to spreading Da’wah, correcting misconceptions, and uniting Muslims upon the truth.
“Call to the way of your Lord with wisdom and good preaching.” (Qur’an 16:125)

Masha Allah, Allah ya saka da alheri.~Malam Munnir Muhammad Tudun Wada
14/11/2025

Masha Allah, Allah ya saka da alheri.
~Malam Munnir Muhammad Tudun Wada

10/11/2025

Makircin yahudawa

Shugaban Hkumar Kula da Alhazai ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya sanya hannu kan yarjejeniyar aikin H...
10/11/2025

Shugaban Hkumar Kula da Alhazai ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya sanya hannu kan yarjejeniyar aikin Hajjin 2026 a madadin Najeriya. Wannan Ke tabbatar da cewa yan Najeriya zasu halarci aikin hajjin 2026 a hukumance.

Jibwis Nigeria

07/11/2025
InnalilLahi wa inna ilaihi raji'un!A madadin kungiyar Izala, Shugaba Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau, na miƙa ta'aziy...
04/11/2025

InnalilLahi wa inna ilaihi raji'un!

A madadin kungiyar Izala, Shugaba Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau, na miƙa ta'aziyya ga ƴan uwa da iyalai, da al-ummar jahar Bauchi dama ƙasa baki ɗaya, bisa rasuwar mahaifiyar tsohon Gwamnan jahar Bauchi, Alhaji Dr. Ahmad Adamu Mu'azu. Wanda tuni aka mata janaza kamar yadda addinin Musulunci ya tsara. "Mutuwa Rigar kowa!!

Allah ka jiƙanta da rahama ka kyautata makwanci, ya haɗamu da ita a gidan aljanna firdausi ranar gobe. Allah ka kai haske kabarinta, Ka gafarta mata kura-kuranta, Ka sanya Aljannah ce makomar ta, Ka kyautata bayanta, ka bawa iyalanta dangana, tare da sauran Musulmai Muminai. Ameen

Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau
Shugaban JIBWIS Nigeria.

Jibwis Nigeria

Tabbas yau munsha Addu’a daga bakin Malam muna addu’a Allah Ta’ala ya amsa, ya kuma sakawa Malam da alheri, ya karo masa...
31/10/2025

Tabbas yau munsha Addu’a daga bakin Malam muna addu’a Allah Ta’ala ya amsa, ya kuma sakawa Malam da alheri, ya karo masa ilimi mai akbarka. Amen.

Masha Allah      Allah ya sakawa Malam da alheri.
24/10/2025

Masha Allah
Allah ya sakawa Malam da alheri.

23/10/2025

Kissar wata baiwar Allah (karuwa) da ta shayar da kare ruwa, Allah yayi mata rahma sabi da haka. ~ Sheikh Abubakar Muhammad Tudun Wada

Malamanmu kuma iyayenmu, muna roƙon Allah Ya tsare ku, Ya taimaki zuriyarku, Ya ƙara muku ilimi mai albarka. Babu shakka...
22/10/2025

Malamanmu kuma iyayenmu, muna roƙon Allah Ya tsare ku, Ya taimaki zuriyarku, Ya ƙara muku ilimi mai albarka. Babu shakka Tudun Wada tana alfahari da samunku.

Muna roƙon Allah ya taimaki Sheikh Abubakar Muhammad Tudun-Wada Hafizahullah
28/11/2024

Muna roƙon Allah ya taimaki Sheikh Abubakar Muhammad Tudun-Wada Hafizahullah

“Kayi aure cikin talauci yafi alheri akan ka zama mazinaci cikin talauci.”Ya Allah ka raba mu da aikata zina. Ameen
26/11/2024

“Kayi aure cikin talauci yafi alheri akan ka zama mazinaci cikin talauci.”

Ya Allah ka raba mu da aikata zina. Ameen

Address

Jos Road
Tudun Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social MEDIA TWD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Social MEDIA TWD:

Share