Al-Hawariyyun Takum

Al-Hawariyyun Takum Munbude Wannan Kafane Domin Yada Al,Qur,ani Da Sunnar Annabi Muhammad ( S A W)

17/01/2026
05/11/2025

WANNAN GASKIYANE

26/12/2024

SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!

Kwamitin matasa na ƙarƙashin JIBWIS na Taraba ta kudu a ƙarƙashin jagorancin shugaban ta na wannan yanki , Na sanar da Al-ummar Musulmin Takum wukari, Donga, USSA IBBI, na Wa'azin da take shuryawa kowane ƙarshen wata, wanda wannan karo ya faɗa a ƙaramar hukumar Ibbi da ke jihar taraba.

Za''a gudanar da Wa'azin ranar assabar mai zuwa 28 ga watan December da muke ciki.

Wa'azin zai gudana a farfajiyar babban masallacin JIBWIS mai suna : masallacin tunawa da Sheikh Ibrahim bawa mai shinkafa , daga ƙarfe takwas da rabi na daren lahadi
Allah ya bada ikon halarta Ameen yaa hayyu yaa qayyum.

Address

Takum
671002

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Hawariyyun Takum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share