USMAN Muhammad CHANA

USMAN Muhammad CHANA Religious page

29/05/2026
πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€β€β€β€β€β€β€πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
22/03/2026

πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’ŒπŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€β€β€β€β€β€β€πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜

kaji maganar gaskiya
19/03/2026

kaji maganar gaskiya

Ranar Juma'a Mutum Ya Je Idi Kuma Ya Je Sallar Juma'a, Idan Kuma Ya Zamana Dole Sai Daya Ne Mutum Zai Samu Zuwa, To Ya Bar Idin Ya Je Juma'a Saboda Ita Ce Farilla, Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Taqabbalallahu Minna waminkum huh
31/03/2025

Taqabbalallahu Minna waminkum huh

SANARWA ! SANARWA!! SANARWAmuna sanarda dukkan wayanda s**a sayi form don shiga sabuwar makarantar haddan alqur,ani wadd...
11/01/2025

SANARWA ! SANARWA!! SANARWA
muna sanarda dukkan wayanda s**a sayi form don shiga sabuwar makarantar haddan alqur,ani wadda za abude agarin takum taraba state idan allah yakaimu gobe za,agabatarda inta biyu aharabar makarantar da?misalin qarfe tara na safe insha allahu allah ya kawoku lafiya

SANARWA!SANARWA!!SANARWA!!!Assalumu alaikum          Ana sanarwa al-ummah cikin garin takum, jihar taraba dama fadin Nig...
17/11/2024

SANARWA!SANARWA!!SANARWA!!!

Assalumu alaikum
Ana sanarwa al-ummah cikin garin takum, jihar taraba dama fadin Nigeria Cewa akwai garabasa da cigaba da yasamu wannan Gari mai albarka na samarwa da bude sabuwar Makarantar haddan Al-Qur'ani Mai girma tare da rerashi cikin Murya da sauti Mai dadi hade da tajweed.

SUNAN MAKARANTAR πŸ‘‰KULLIYATU SHEIKH MAHMOUD KHALEEL AL-HUSSARY TAKUM

Insha Allah wannan makaranta tayi tsari ingantacce domin baiwa dalibanta haddan Al-Qur'ani Mai inganci Wanda iyaye da sauran jama'ar gari bazasuyi danasani ba.

Wannan makaranta Mai Albarka ta qayyade cewa dalibai 30 kacal zata dauka a matakin farko,kuma tsarin daukar shine mutum 30 Wanda s**afara sayan form sune Wadanda zasu more wannan Garabasar.

TSARIN KARATUN
1.Dalibai maza Bodin sukul ne(zasu dinga kwana ne a Makarantar)
2.Dalibai Mata kuma Day sukul ne(Zasu zo daga safe zuwa 6pm yamma).

Domin neman karin bayani a tuntube wadannan lambobin:πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
+234 813 782 1799 09017008200

Abin lura shine: Mutum 30 na farkon sayan form sune zasu kwashe wannan Garabasar

Wassalam.

Alhamdulillah Tawagar coordinaton musabaqar Alqur'ani na Takum tareda yan takararda s**awakilchi Takum sunkai ziyarar ji...
25/10/2024

Alhamdulillah Tawagar coordinaton musabaqar Alqur'ani na Takum tareda yan takararda s**awakilchi Takum sunkai ziyarar jinjinawa Gidan sarkin Hausawan Takum bisaga qoqarinda yayi na tallafawa tafiyar muna fatan Allah ya qarawa sarki lafiya dakuma sauran jama,a das**a tallafawa tafiyar dakudi ko shawara ameeeeeeen

Address

Takum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USMAN Muhammad CHANA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to USMAN Muhammad CHANA:

Share