Tafiyar Al'qur'ani Zallah

Tafiyar Al'qur'ani Zallah wannan shafi an bude shine don sada zumunci tsakanin Yan uwa muminai na fadin duniya Baki daya

CONGRATULATIONS 🎊 πŸ‘ πŸ’ALLAH YASA ALBARKA
23/05/2026

CONGRATULATIONS 🎊 πŸ‘ πŸ’

ALLAH YASA ALBARKA

23/05/2026
πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†*Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'uunn.**Mahaifiyar jagoran mu na kano sheikh idris rijiyar zaki ta rasu yanzu da...
14/05/2026

πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
*Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'uunn.*

*Mahaifiyar jagoran mu na kano sheikh idris rijiyar zaki ta rasu yanzu da ranar nan ayau alhamis14/05/2026.*

*Idan an tsaida lokacin jana'izar ta za'a sanar in sha'Allah.*

*Allah yaji Ζ™anta da rahma yasa aljanna ce makomar ta*

SANARWAR WA'AZIN AL'QURA'NI MAI GIRMA!!!MUNA FARINCIKIN GAYYATAR YAN'UWA MUSULMAI MAZA DA MATA NA GARIN SULEJA DA KEWAYE...
14/05/2026

SANARWAR WA'AZIN AL'QURA'NI MAI GIRMA!!!

MUNA FARINCIKIN GAYYATAR YAN'UWA MUSULMAI MAZA DA MATA NA GARIN SULEJA DA KEWAYE ZUWA WAJAN WA'AZIN AL'QURA'NI MAI GIRMA

WANDA ZAI GUDANA RANAR JUMU'A MAI ZUWA IN SHA ALLAH

GURIN WA'AZI:
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
UNGUWAR SULEJA CLUB
GANGARAN RAFI

MAKARANTAR MALAM ADAMU BAGOBIRI

RANAR WA'AZI:
JUMU'AH
27/11/1447
15-05-2026

ZA A FARA KARATU DAGA ANYI SALLAR ISHA'I IN SHA ALLAH

DON ALLAH YAN'UWA AYI KOKARI AZO SABODA ALLAH

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI:
πŸ‘‡πŸ‘‡
08058300061
09016000061

ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMIN!

SANARWA DAGA;
SEC/P.R.O AAS Al-Sulejawy (Young Sheikh) 09016000061

MUSLIM UMMAH SULEJA MEDIA GROUP
13-05-2026

08/05/2026
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN ALLAH YA JIKAN KA DA RAHAMA IBRAHIM DAN FULANI
05/05/2026

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN

ALLAH YA JIKAN KA DA RAHAMA IBRAHIM DAN FULANI

Address

Suleja Club Gangaren Rafi Suleja
Suleja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafiyar Al'qur'ani Zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share