19/08/2026
*GAYYATAR WA’AZIN JIBWIS NA JIHAR SOKOTO A UNGUWAR BAZZA, KARAMAR HUKUMAR SOKOTO TA KUDU*
Shugaban JIBWIS na Jihar Sokoto, Malam Auwal Sulaiman Romo,
tare da:
Shugaban Majalisar Malamai na Jihar Sokoto — Sheikh Imam Umar Maidamma Shagari
Da
Shugaban ’Yan Agaji na Jihar Sokoto — Alhaji Muhammad Musa (Gidan Ci Wake, Illela).
Suna gayyatar al’ummar Musulmi baki ɗaya da su halarci Wa’azin JIBWIS na Jihar Sokoto, wanda za a gudanar, in Sha Allah.
📍 Wuri: Unguwar Bazza, kusa da Garkar Su Sheikh Buhari Ibrahim Bazza, kusa da Asibitin Bazza.
📅 Rana: Juma’a, 21/08/2026
⏰ Lokaci: Ƙarfe 8:00 na dare.
*MALAMAI MASU WA’AZI*
1. Sheikh Imam Umar Maidamma Shagari
2. Sheikh Abubakar Ladan Mai Idigami
3. Imam Usman Abubakar Baliyo
4. Imam Abubakar Umar Marafa Silame
5. Imam Usman Muhammad Dabagin Ardo
6. Dr. Abdullahi Abubakar Dingyadi
7. Dr. Abdullahi Yanusa
8. Sheikh Umar Abubakar Zomawa
9. Dr. Tukur Abubakar Bodinga
10. Dr. Aliyu Umar Sharu Gwadabawa
11. Malam Abdurrahman Sani Mai Tawul
12. Imam Hamisu Muhammad Fakon Idi
13. Malam Buhari Ibrahim Bazza
14. Dr. Murtala Hanafi
15. Sheikh Imam Haruna Bawa Magaji
16. Malam Aliyu Ahmad Ladan Yabo
17. Da sauran malamai masu wa’azi.
*ALARAMOMI*
1. Alaramma Auwal Adam Kaura-Sani
2. Alaramma Usman Muhammad Tagule
3. Alaramma Faruku Jada Tambuwal
4. Alaramma Flauri Garba Alkanci
5. Alaramma Abdullahi Abubakar Wurno
6. Alaramma Jabir Usman Baliyo
7. Alaramma Jabir Umar Ruggar Iggi
8. Alaramma Abdurrahman Tukur Yabo.
9. Alaramma Hassanu Abubakar Umar
10. Da dai sauran Alaramomi.
Allah Ya ba da ikon halarta, amin.
JIBWIS S. Media
Sokoto State Directorate
18/08/2026