09/07/2026
Tsare Tsaren Tarukkan Maulidin Mujaddidi Shehu Usman Danfodiyo (RTA) Karo Na 18th A Garin Sokoto Shekarar (1448AH - 2026AD)
Ranar Fita Taron Maulidi Zai Kasance Ranar Assabar 08/ August / 2026, Daidai da 23, Safar, 1448AH, A Babban Dakin Taro Na Ummaru Ali Shinkafi Polytechnic Sokoto.
Sanarwa: Daga Darul Qadiriyya Sokoto