Tafarkin Salaf

Tafarkin Salaf Muna rayuwa ne domin muyi addini!

03/01/2026

Ibn Aleeyou Alwahhabiyy

17/10/2025

Abu Qatadah Assalafy ya baje Inyass har kasa.

28/11/2024
27/11/2024

Dayawan Ahlussunnah sun koma yan bidi'a basu sani ba saboda hassadar da suke yiwa Dr. Idris Dutsen Tanshi

14/09/2024

Muqabala tsakanin dariqa da Sunnah.

Tsakanin Addinin Tijjaniy da Addinin Manzon Allah.

Tsakanin Musulunci da Kafirci.

14/09/2024

Maulidi Yana daga cikin bidi'o'i mafi munin a ban kasa.

17/08/2024

Alamu suna bayyana cewa daliban Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria an hada baki dasu domin warware da'awar sa baki daya.

Wlh kunyi butulci.!

02/03/2024

Yanzu agarin kano ake fifita karuwa sama ga malamin addini?

Address

Gagi
Sokoto

Telephone

+2348144986884

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafarkin Salaf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share