Lajnatu Da'wah Sokoto

Lajnatu Da'wah Sokoto Wannan kwamitin yana kokarin karantar da Al'uma ne tare da wayar da kai akan muhimman abubuwan da s**a shafi Addini da Rayuwa.

Daura ga Daliban Islamiyya Maza da Mata
27/01/2026

Daura ga Daliban Islamiyya Maza da Mata

21/02/2025

* :* Darussa da Ababen Lura
6. Niyya da Tasirinta ga mai Azumi:
Abinda ka qudirce a zuciyarka shi ne niyyarka akan abinda ka tunkara ko kuma yake tunkaroka.
Haka kuma niyyarka tana tasirantuwa da aikika ta hanyar sauqinsa ko wahalarsa agareka.
Azumi ba ibadar wahala bace, amma yardewar da wasu s**ayiwa kansu cewa zasu wahala ahi yasa suke wahala din.
Kayi niyar ibada kuma ka nemi temako wurin Allah.
Shi yasa lafazin addu'ar ganin wata ya qunshi Salama da Aminci.

HOTUNA DAGA MUHADARAR  Karkashin jagorancin Lajnatu Da'wah Sokoto wadda sugaban Cibiyar Ahlul Bayti da Sahabbai ta Niger...
20/01/2025

HOTUNA DAGA MUHADARAR

Karkashin jagorancin Lajnatu Da'wah Sokoto wadda sugaban Cibiyar Ahlul Bayti da Sahabbai ta Nigeria Professor Mansur Ibrahim mni ya jagoranta.

17/01/2025

Don Allah in kasan Mai Wannan Rashin Lafiyar Ka isar masa da Wannan Saqon.

Wanda Yaji Ya sanar da Wanda baiji ba!

GAYYATA TA MUSAMMAN!
17/01/2025

GAYYATA TA MUSAMMAN!

17/01/2025
06/01/2025

DA'WAH A KARKARA

Shirin Office of the Commissioner, Ministry for Religious Affairs, Sokoto State. karkashin jagorancin Dr. Jabir Sani Maihula tare da hadin guiwa da Lajnatu Da'wah Sokoto

Shiri ne dake isar da Da'war Musulunci a kauyuka daban daban dake garin Sokoto.

CC:
Mal Filauri Garba Alkanchi
Dalhatu Abubakar
Sanusi Malami Yar Sakke
Sanusi Lamido Sanusi

DA'WAH A KARKARAShirin da Lajnatu Da'wah Sokoto ke gabatarwa a kauyuka daban daban karkashin kulawar Office of the Commi...
04/01/2025

DA'WAH A KARKARA

Shirin da Lajnatu Da'wah Sokoto ke gabatarwa a kauyuka daban daban karkashin kulawar Office of the Commissioner, Ministry for Religious Affairs, Sokoto State. karkashin jagorancin Dr. Jabir Sani Maihula

DA'WAH A KARKARAAjin Iyaye MataShirin da Lajnatu Da'wah Sokoto ke gabatarwa karkashin jagorancin Office of the Commissio...
03/01/2025

DA'WAH A KARKARA

Ajin Iyaye Mata

Shirin da Lajnatu Da'wah Sokoto ke gabatarwa karkashin jagorancin Office of the Commissioner, Ministry for Religious Affairs, Sokoto State. Dr. Jabir Sani Maihula a kauyuka daban-daban dake Sokoto

DA'WAH A KARKARAKoyarda yara kanana Tsarki da AlwalaShirin da Lajnatu Da'wah Sokoto ke gabatarwa karkashin jagorancin  O...
03/01/2025

DA'WAH A KARKARA

Koyarda yara kanana Tsarki da Alwala

Shirin da Lajnatu Da'wah Sokoto ke gabatarwa karkashin jagorancin Office of the Commissioner, Ministry for Religious Affairs, Sokoto State. Dr. Jabir Sani Maihula a kauyuka daban daban dake Sokoto

DA'WAH A KARKARAAjin Matasa Mata!Wannan shiri yana zowa karkashin jagorancin Office of the Commissioner, Ministry for Re...
03/01/2025

DA'WAH A KARKARA

Ajin Matasa Mata!

Wannan shiri yana zowa karkashin jagorancin Office of the Commissioner, Ministry for Religious Affairs, Sokoto State. Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula tare da hadin guiwa da Lajnatu Da'wah Sokoto a kauyuka daban daban dake Sokoto.

DA'WAH A KARKARAAjin MatasaDa'awah ce da Lajnatu Da'wah Sokoto tare da hadin guiwa da Office of the Commissioner, Minist...
03/01/2025

DA'WAH A KARKARA

Ajin Matasa

Da'awah ce da Lajnatu Da'wah Sokoto tare da hadin guiwa da Office of the Commissioner, Ministry for Religious Affairs, Sokoto State. karkashin jagorancin Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula ke gabatarwa a kauyuka daban daban dake Sokoto.

Address

Sokoto

Telephone

+2348093482211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lajnatu Da'wah Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share