Darul Qur'an wal Hadith

Call Directions Contact the place of worship

Darul Qur'an wal Hadith Shafi ne da aka bude domin yada da'awar Sunnah a bisa manhaji na salaff (Magabata na Gari)

14/09/2026

Wannan gaskiya ce, ina masu cewa ko Izala basa tare da su?

Ko ka san waye Dr. Ibrahim Jalo jalingo kuwa?

12/09/2026

An turo shi don a gwada zurfin ruwan, Ruwan sun ci shi.

Wa za'a kara turowa kuma?

12/09/2026

Wani ya tambaye ni: Shin ina makomar wannan da aka kashe yayin da yake neman Kashe Sheikh Musa Lukuwa.
Se na bashi amsa: Makomarsu iri daya da Abubakar Shekau (Shugaban Boko Haram). ✋

28/02/2026

🙏

Domin Samun Karatukkan Malam Sunnah a fadin Nigeria se a shiga link din da ke kasa na WhatsApp 👇👇https://chat.whatsapp.c...
27/02/2026

Domin Samun Karatukkan Malam Sunnah a fadin Nigeria se a shiga link din da ke kasa na WhatsApp 👇👇

https://chat.whatsapp.com/5Uu764F31Rp4THrjGxXNUl

Ko kuma atuntube mu ta lambar waya kamar haka: 07013726681

WhatsApp Group Invite

03/12/2025

Ko ka san?

America bata sako Nigeria gaba ba sai bayan Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya tafi Majalisar Dinkin Duniya ya nemi lallai Isra'ila ta Sakar wa Falasɗinawa mara. Bai fi kwanaki da yin haka ba Amurka s**a sako Nijeriya a gaba.

04/04/2025

Daga Mimbarin Prof Mansur Sokoto MNI.

Address

Mabera
Sokoto

Telephone

+2347065000419

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Qur'an wal Hadith posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Darul Qur'an wal Hadith:

Shortcuts

Share