Al masjid ash shekh jalaludeen kasarawa jum at mosque

Al masjid ash shekh jalaludeen kasarawa jum at mosque an buda wannan page domin samun karance karancen malummanmu na addini

03/01/2023

Allah kasa mudace muna godiya malan Tasi,u

07/08/2022

ASHURA DA TASU'A

Gobe Lahadi 09 Muharram, 1444 (07/08/2022) da Litini 10 Muharram, 1444 (08/08/2022) su ne kwanakin azumin ASHURA DA TASU'A na wannan shekara 1444/2022.

Ka himmatu wurin yin wannan azumi tare da kwadaitar da mutane su yi domin koyarwan Annabinka ne, sallallahu alaihi wa sallama.

✍️ a
Ibrahim Umar
08 Muharram, 1444
(06/08/2022)

28/06/2022
Nasifar mu tayau
23/05/2022

Nasifar mu tayau

Takaitacciyar nasifar mu tayau Allah kayi muna mafitah mai albarka
22/05/2022

Takaitacciyar nasifar mu tayau Allah kayi muna mafitah mai albarka

Address

Kasarawa Allow Sultan Abubakar 111 Birnin Kebi Road
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al masjid ash shekh jalaludeen kasarawa jum at mosque posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share