Majma'u Ahbab Sheikh Kaduna State

Majma'u Ahbab Sheikh Kaduna State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Majma'u Ahbab Sheikh Kaduna State, Religious organisation, Bauchi Road, Saminaka.

17/01/2026
15/01/2026

MAKON SHEHU YAUMU SHURAFA

KATSINA MAKON SHEHU 2026:MAJMA'U AHBAB SHEIKH IBRAHIM INYASS ASSOCIATION OF NIGERIA A cikin yardar Allah, za'a fara gaba...
10/01/2026

KATSINA MAKON SHEHU 2026:

MAJMA'U AHBAB SHEIKH IBRAHIM INYASS ASSOCIATION OF NIGERIA

A cikin yardar Allah, za'a fara gabatar da laccocin Makon-Shehu a ranar Lahadi mai zuwa~(11/01/2026). Ga yadda laccocin zasu kasance a rana ta farko..๐Ÿ‘‡

1. Maulana Sheikh Sheriff Ibrahim Sale (lacca), Sheikh Goni Munir Ja'afar(ta'aliฦ™i), daga ฦ™arfe 10 zuwa 11 na safiya.

2. Sayyida Sa'adatu Hudu Ingawa (lacca), Sayyida Zam-zam S. Hadi (ta'aliฦ™i), daga ฦ™arfe 11 zuwa 12 na rana.

3. Dr. Aminu Abdullahi Sufiy (lacca), Malam Magaji Mahuta(ta'aliฦ™i), daga ฦ™arfe 12 zuwa 1 na rana.

4. Sheikh Dr. Bashir Sheikh ฦŠahiru Bauchi (lacca), Sayyidi Nasir Sheikh ฦŠahiru Bauchi(ta'aliฦ™i), daga ฦ™arfe 2 zuwa 3 na yamma.

5. Farfesa Sheikh Abba Saleh Abulfathi Maiduguri (lacca), Sheikh Munir Koza (ta'aliฦ™i), daga ฦ™arfe 3 zuwa 4 na yamma.

6. Dr. Abdullahi Adamu Jungudu (lacca), Malam Ibrahim Lawal Katsina (ta'aliฦ™i), daga ฦ™arfe 4:30 zuwa 5:30 na yamma.
..Taron zai cigaba da gudana a ษ—akin-taro na makarantar ICT dake kusa da rukunin gidajen Fatima Shema (Katsina). Allah Ya nuna mana lafiya, Ya kawo mana dukkan baฦ™inmu lafiya, Amin.

Nafsuzzakiya Mustapha Saminaka
Media Publicity
10/01/2026

Yau Asabar Shugaban MAJMA'U AHBAB SHEIKH IBRAHIM INYASS Na Karamar Hukamar Lere Yaja Gornci Ta'aziyya Zuwa Garin Bauchi ...
15/11/2025

Yau Asabar
Shugaban MAJMA'U AHBAB SHEIKH IBRAHIM INYASS Na Karamar Hukamar Lere Yaja Gornci Ta'aziyya Zuwa Garin Bauchi Na Rasuwan Mahaifiyan Sayyadi Abulfathi Sani Attijani
Sun Wakilci MAJMA'U AHBAB Na Jahar Kaduna Gabada
Allah Yajiqanta Yamata Rahama Bijahi Rasulullahi S A W

SAMINAKA MAULUD OF SHEIKH IBRAHIM INYASS
04/11/2025

SAMINAKA MAULUD OF SHEIKH IBRAHIM INYASS

24/10/2025

SHEHU A QARNI NA 21 (21st Century)

Bayan Shehu RTA ya Jaddada Risalar da Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam yazo dashi a qarni na Ishirin da d'aya (21st Century).

Ba'a ta'ba wanda yayi sairi kuma ya yad'a civilisation da Soyayyar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam a Africa kamar Shehu RTA bah.

Kuma Shehu RTA yayi nasaran tattara mabanbanta mutane daga Gabashin Duniya ya hadasu Yan uwantaka da mutanen yammacin Duniya,
Ya tattaro mutanen kudancin Duniya ya hada Yan uwantakansu da mutanen arewacin Duniya Yan uwantaka Irin ta Uwa daya uba daya...

Shehu Shehu Balarabe Jega RTA yake cewa cikin Goran Faidha

"YA tattaro Zuciyoyi Masu Banbanta,
Abisa Akwuwwa ta Musulunci da Babu Riya"

Ya Kuma qulla dangantaka Irin ta Uwa daya Uba daya tsakanin farin fat fa bakin fata,
Wanda takai ga suna tausayawa da junansu cikin dukkanin sha'anin Rayuwa,

ALLAH YASAKA WA SHEHU RTA DA ALKHAIRI...๐Ÿ˜ฅ๐Ÿ™๐Ÿฝ

Be tsaya anan bah Shehu ya service wa zuqatan halitta da tsantsan Soyayyar Annabi ya tattarasu gabad'ayan su ya miqasu Hadarar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam,
Kamar Yanda Yake fad'a
ูˆูŽุงู„ู’ุฃูู…ู‘ูŽุฉู ู‚ูŽุตู’ุฏููŠ ูููŠู‡ูู€ู€ู…ู ุฃูŽู†ู’ ุฃูŽุณููˆู‚ูŽู‡ูู€ู€ู…ู’
ุฅูู„ูŽู‰ ุญูŽุถู’ุฑูŽุฉู ุงู„ู’ุจูŽู€ู€ุฑู‘ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู€ู€ู…ู ุฅูู„ูŽู‡ูู†ูŽู€ุง

Be tsaya iyaka Nan bah dukkanin da Yan Uwanmu da iyayenmu Shehu RTA ya damqamu zuwaga hannun Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam

ููŽู…ูŽู„ู‘ูŽูƒู’ุชูู‡ู ุฐูŽุงุชูู€ู€ู€ู€ูŠ ูˆูŽุฑููˆุญููŠ ูˆูŽู†ูŽูู’ุณูŽู‡ูŽู€ู€ู€ุง
ูˆูŽุฃูŽู‡ู’ู„ููŠ ูˆูŽุฃูŽูˆู’ู„ุงูŽุฏููŠ ูˆูŽู…ูŽู†ู’ ุจููŠ ุชูŽู…ูŽุณู‘ูŽูƒูŽุง

ALLAH YASAKA WA SHEHU RTA DA ALKHAIRI...๐Ÿ˜ฅ๐Ÿ™๐Ÿฝ

Haqiqa Wanda yasamu Shehu Ibrahim yayi dacen samun Uwa da Uba da Yan Uwa da dukkanin abin Duniya (in sune Buqatar sa)

Allah yabarmu a Masoyansa na gaskiya ba yan da'awa bah, Albarkar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam ๐Ÿ™

WAL ABDULILLAH...

18/10/2025

GAYYATAN MAULUDI

12/10/2025

S U FF A R - S H E H U
Wallahi tonda naki ban taษ“a ganin wannan suffar ta Shehu ba sai yau Shehu mai abun mamaki โ™ฅ๏ธ Allah ya tabbatar da mu a cikin masoya shehu ibrahim โ™ฅ๏ธ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ
SUNANSA.
Ibrahim Abdullahi inyass

HAIHUWARSA .
ranar alhamis bayan sallar la,asar 1900

KASARSA .
yana garin daiba cikin kasar Senegal

YAYANSA ADUNIYA.
yaรฝansa guda 75 yabari aduniya cifa maza da mata

LITATTAFANSA.
litattafansa sunkai guda 75 aduniya wadanda yarubuta da hannunsa daga ciki akwai irinsu kashiful ilbas,diwani,ruhul adab,mukamad dini salasa,Tania,conakiriyya ,dadai sauransu

ALMAJIRANSA MANYA ,

1 Abubakar sirinbay
2 ummaru Faye
3 Usman kone
4 Aliyu side

TAPIYE TAPIYENSA.
yayi tapiye tapiye kasashe daban daban aduniya daga ciki akwai kasar Ghana inda ya musuluntar da arna 4000 a lokachi guda sannan China nanma ya musuluntar da kapirai wajen kimanin 4000 Suma sai Mali,murtaniya,egeip,bukina faso ,iran,Saudi Arabia,Italy,England,Spain,marocco,iraq,Togo,France,agentina,Lebanon,tunisia,cordevoure,India,conkry,honking,bankock,karashi,Malaysia,barzil,chadi,Niger,duwala, dadai sauransu

NIGERIA KUMA YAZO
Lagos ,Kano,katsina,jos,Zaria,okene,kaduna,dadai sauran lunguna

ALMAJIRANSA A NIGERIA.
malam atiku,malam tijjani,malam maihuka,malam yahuza Zaria,malam gibrima,khalipa sanusi, malam Ibrahim sale,malam dahiru bauchi,malam abdullahi dandume, shehu Abubakar Siddiq shehu balarabe zawuyya Gusau shehu balarabe Jega dadai sauransu

BABBAR BAIWAR DA ALLAH YAIMASHI
itace ya haddace Qur'an Yana Dan shekara 7 sannan Yana Dan shekara 20 ya rubuta littapinsa na farko aduniya wato ruhul adab

YA CIKA DUNIYA
da LA'ILAHA ILLA llah MUHAMMADU RASULULLAH da soyayyar annabi s.a.w

KIRANSA
shehu baitaba Kiran mutane da karpin tsiyaba wajen daukaka kalmar Allah aa da kyakkyawar mua'mala yakira mutane yayi koyi da halin abin kaunarsa annabi muhammadu s.a.w

MAJMA'U AHBAB TV

Alhamdulillah
11/10/2025

Alhamdulillah

11/10/2025

MASO NEMAN HUJJAR CEWA SHEHU IBRAHIM NIASSE {RTA} WALIYYI NE TO KOZO KUJI ABUN DA MANYA S**A CE

Shehu Malam Tijjani Zangon Bare Bari RTA Yana Cewa

Masu tambaya wai Shehu Ibrahim Niasse RTA Waliyyi ne to kusani mune Sheda akan hakan tun da kaga mun Sallama masa to ya isheka sheda ka yarda shehu Ibrahim Niasse RTA Waliyyi ne na gidan karshe

Tun da kake a rayuwarka kataษ“a ganin Malami ya Sallamawa Malami haka kawai amma kusani wallahi shehu Ibrahim Niasse {RTA} sabida rukonsa da sunnar manzan Allah {SAW} hatta da buta da munga ya dauka ba yanda Annabi Muhammadu {SAW} yake dauka ba wallahi bazamu Bishi ba.

Dan haka Babu wanda zai Sallamawa Shehu Ibrahim Niasse {RTA} sai wanda Allah yaso da samun arzikin duniya da Lahira amma kuma Allah ya kai mu ranar Alฦ™iyama zasu gaskata maganata

Addu'ar da muke kullum Allah kabarmu Cikin soyayyar Shehu Ibrahim {RTA} Albarkar manzan Allah da Shehu

SHEHU Ibrahim Niasse fardun nee โ˜โ˜โ˜

MAJMA'U AHBAB TV

Address

Bauchi Road
Saminaka

Telephone

+2348134911811

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majma'u Ahbab Sheikh Kaduna State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Majma'u Ahbab Sheikh Kaduna State:

Share