Imam Dr. Sa'ad Abubakar Musa

Imam Dr. Sa'ad Abubakar Musa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam Dr. Sa'ad Abubakar Musa, Religious organisation, Samaru.

19/02/2026
18/02/2026

☪️☪️☪️🕌🕌🕌🕋🕋🕋
𝐒𝐇𝐈𝐑𝐈𝐍 𝐌𝐀𝐊𝐀𝐑𝐀𝐍𝐓𝐀𝐑 𝐖𝐀𝐓𝐀𝐍 𝐑𝐀𝐌𝐀𝐃𝐀𝐍

🎥 𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 01

🎙️𝑻𝒂𝒓𝒆 𝒅𝒂:
𝐈𝐦𝐚𝐦. 𝐃𝐫. 𝐒𝐚'𝐚𝐝 𝐀𝐛𝐮𝐛𝐚𝐤𝐚𝐫 𝐌𝐮𝐬𝐚
(𝑫𝒊𝒓𝒆𝒄𝒕𝒐𝒓, 𝑪𝑰𝑳𝑺, 𝑭𝒂𝒄𝒖𝒍𝒕𝒚 𝒐𝒇 𝑳𝒂𝒘, 𝑨𝑩𝑼 𝑲𝒐𝒏𝒈𝒐, 𝒁𝒂𝒓𝒊𝒂.)

✅𝐅𝐨𝐥𝐥𝐨𝐰, 𝐋𝐢𝐤𝐞 𝐚𝐧𝐝 𝐒𝐡𝐚𝐫𝐞
Imam Dr. Sa'ad Abubakar Musa

Majalisul Ulumil Qur'an Foundation Bakin Dogo Samaru Zaria, Karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa Ikamatus Sunn...
16/02/2026

Majalisul Ulumil Qur'an Foundation Bakin Dogo Samaru Zaria, Karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa Ikamatus Sunnah.

Na Gayyatar Ku Bude Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Wanda Za'ayi Kamar Haka👇

Ranar: LARABA
18-02-2026
4:30pm
Guri: Babban Masallacin Juma'a Na Bakin Dogo Danraka Samaru Zaria.

22/08/2025

(Hadisi Reminder)
📖 Manzon Allah (SAW) ya ce:
“Matashi wanda ya girma cikin ibada, yana cikin inuwa a ranar da babu inuwa sai ta Allah.”
👉 Matasa ku tsaya akan hanyar Allah, akwai lada mai girma.

🕋Barka da juma'a 🕋



Address

Samaru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Dr. Sa'ad Abubakar Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share