JIBWIS Ogun State

JIBWIS Ogun State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JIBWIS Ogun State, Religious organisation, Akarigbo, Sagamu.

Tare damu Akwai;Darectan Agaji Ogun stateMll. Ado Fa’idahDa sauran su تقبل الله منا ومنكمJIBWIS Ogun State
27/05/2026

Tare damu Akwai;
Darectan Agaji Ogun state
Mll. Ado Fa’idah
Da sauran su

تقبل الله منا ومنكم

JIBWIS Ogun State

27/05/2026

khudba daga bakin liman 1447/2026 Daga babban filin idin JIBWIS Shagamu,Ogun State,Nigeria.

💯💯تقبل الله منا و منكم

002

27/05/2026

Khudba daga bakin liman 1447/2026 Daga babban filin idin JIBWIS Shagamu,Ogun State,Nigeria.

💯💯تقبل الله منا و منكم

001

Yadda lokutan Sallah Zai kasance a wasu Branchins Na masallatan Idi Karkashin Jibwis Ogun state.Allah Yakarbi ibadunmu  ...
26/05/2026

Yadda lokutan Sallah Zai kasance a wasu Branchins Na masallatan Idi Karkashin Jibwis Ogun state.

Allah Yakarbi ibadunmu

Abu Ja'afar, JSM OGUN STATE

FALALAR RANAR ARAFAHMafi Falalar Rana a shekarar Musulunci(1) Azumin ranar Arafah Yana zama kaffarar zunuban Shekara gud...
25/05/2026

FALALAR RANAR ARAFAH
Mafi Falalar Rana a shekarar Musulunci

(1) Azumin ranar Arafah
Yana zama kaffarar zunuban Shekara guda data gabata da kuma shekara guda mai zuwa,

،، Azumin ranar Arafah ina fatan Allah zai gafarta zunuban Shekara da ta gabata da kuma shekara guda mai zuwa
[Sahih Muslim Hadisi na 1162]

(2) RANAR ARAFAH
Tana daga cikin mafi Falalar kwanaki a Shekarar Musulunci,

(3) ALLAH YANA ALFAHARI da bayinshi ranar arafah da kuma yawaita 'yanta bayinshi daga wuta, Allah yasa muna ciki Amin.
،، Babu wata rana da Allah ke yawaita 'Yanta bayinshi daga wuta kamar ranar Arafah" (Sahih muslim)

(4) ADDU'A RANAR ARAFAH
Yana da Falala sosai kuma ana sa ran karbuwarsa,

"" Mafi Alherin Addu'a itace ta ce Addu'ar ranar Afrafah.

""Tanbihi""
DAN UWA KADA KA BARI RANAR TA WUCE ba tare da yawaita Addu'a ba,

@ Sadi Abu Ja'afar Shagamu,

12/05/2026
SANARWAR WA'AZIN JAHAR OGUN..  A Garin AbeokutaShugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah na jahar Og...
27/04/2026

SANARWAR WA'AZIN JAHAR OGUN.. A Garin Abeokuta

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah na jahar Ogun. Alh. hamza usman Sagamu.

Shugaban majliasar malamai malam idris ogere

Daraktan agaji
malam hamisu sadi rogo

A madadin kunqiyar Jama'atu Izalatil Bid'a Wa Ikamatus Sunnah reshen Jahar Ogun.

Suna Farin cikin Gayyatar Al'ummar Musulmai zuwa wajen Gagarimin Wa'azin Jaha da tasaba duk Wata

wanda zai gudana insha Allah a garin Abeokuta,Ogun State.

Rana:Laadi
03 /05/2026

Lokaci: karfe 9:00am nasafe zuwa azhar

Wuri:Opp.Eleweran police Headquarters,Abeokuta.

Malamai Masu Wa'azi
Malaman jahar

Tare da
Alarammomi na jahar

Allah ya bada Ikon halarta Ameen.

Yadawa:
Sadi Abu Ja'afar
Ogun State JIBWIS social media.

27/03/2026

Goron sallah na matan Aure, Shagamu, Ogun State.
07-10-1447
27-03-2026

Allah ta'ala ya sakawa Mlm da alkhayri
14/03/2025

Allah ta'ala ya sakawa Mlm da alkhayri

Khudubar sallar Jumu'a ta gobe In sha Allah a masallacin Minhajus Sunnah (G R A Quarters)Mai gabatarwaDr. Abdulkarim Sul...
06/03/2025

Khudubar sallar Jumu'a ta gobe In sha Allah

a masallacin Minhajus Sunnah (G R A Quarters)

Mai gabatarwa
Dr. Abdulkarim Sulaiman Nasarawa State

Fara huduba 1:00pm

Allah ya amfanar damu alkhairin watan Ramadan

Sanarwa
JSM
Sadi Abu Ja'afar ✍️

Address

Akarigbo
Sagamu

Telephone

+2348188463067

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBWIS Ogun State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share