30/03/2026
MUHIMIYAR SANARWA!!!
Ana sanar da yan’uwa a ranar Laraba 01 - April, 2026 zamu cigaba da karatun ADDURRATUL-KHARIDHA (Sharhin Yaqutatul-Faridha) Zango na: 03
A Zawiya, kamar yadda aka saba bayan Wazifa, daga ranar ASABAR zuwa ALHAMIS. Bayan shafe hutu mai dogon Zango!
Allah ya karawa Maulanmu Khalifa lafiya, mu amfana da abun da muke saurare (AMIN)
ADDURRATUL-KHARIDHA Audio versions at Telegram Channel:
https://t.me/Sheikh_Waddu_Media/737
©️ Sheikh Waddu Media