Zawiyyar Sheikh Adamu Gobir Media

Zawiyyar Sheikh Adamu Gobir Media وَذَكِّرْ فَإِنَّ الذِّكْرَىٰ تَنْفَعُ الْمُؤْمِنِينَ

18/12/2025

alhmllh karatun riyadu kenan a zawuyya masallaci ta sabon birnin gobir

GAYYATA:Majalisar Begen Manzon Allah ( SAW ) Ta Kasa Karkarshin Jagorancin Shugabanta Na Kasa (Assayid Al'aminu Bahashim...
10/12/2025

GAYYATA:

Majalisar Begen Manzon Allah ( SAW ) Ta Kasa Karkarshin Jagorancin Shugabanta Na Kasa (Assayid Al'aminu Bahashim Zanguna) Tareda Menmobin Wannan Majalisa Suna Farincikin Gayyatar Yan Uwa Musulmi Masoyan manzon Allah Zuwa Gagarumin Mauludin Sayyida Fatima

Wanda Za'ayi Kamar Haka:

Ranar Assabar 13/12/2025 A Kofar Gidan Khalifa Dr Muslim Sheikh Adamu Gobir Dake Unguwar Mabera Jariri Sokoto Da Karfe 8:00 Na Dare Har Zuwa Illa Masha Allah

Dafatan Allah Ta'ala Yabada ikon Hallarta Amin.

Address

Zawiyya, Sabon Birni Local Government
Sabon Birnin

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyyar Sheikh Adamu Gobir Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Zawiyyar Sheikh Adamu Gobir Media:

Share