Jahunawa Tv

Jahunawa Tv Jahunawa Tv Domin Samun Karatun Sunnah

04/04/2025

إذا لم نلتقِ في الأرضِ يومًا
وفرّق بيننا كأسُ المنونِ
فموعدنا غدًا في دار خلدٍ
بها يحياٰ الحنُون مع الحنونِ
الموعد الجنة بإذن الله عز وجل...
اللهم اجمعنا في الفردوس الأعلى...آمين

28/07/2023

KARATUN AQEEDATUN DAHAWIYYA

DAGA AMININA SHEIK MUBARAK NUHU

ABU HURAIRA MASJID WUSE ZONE 7 FCT ABUJA

06/04/2023
SANARWA!!!Assalamu Alaikum!Ana Sanar da Yan Musulmi na Sokoto da Kewaye Zuwa Wurin Bude Karatun Littafin:لا إله الا الله...
29/11/2022

SANARWA!!!

Assalamu Alaikum!
Ana Sanar da Yan Musulmi na Sokoto da Kewaye Zuwa Wurin Bude Karatun Littafin:
لا إله الا الله معناها وشروطها ومناقضها
Wanda (Ustaz Bashar Tukur Lukuwa) zai rika Gabatarwa a Masallacin Umar Bin Abdul'Azeez dake Shiyar Tashar Illela, Hannun Riga da Masallacin Salafiyyah.
Karatun Zai Rika Gabata kowace Ranar Laraba, Bayan Magrib zuwa Isha'i.
Manyan Baki:
1. Sheikh Murtala Bello Assada Sokoto
2. Ustaz Mustapha Jurga

Rana: Laraba 06-Jumadal-Awwal-1444H daidai da 30/11/2022M

Allah ya bada Ikon Halarta.

Address

Rahama Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jahunawa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share