Madrasatu Ulumul Qur'an Watarbiyyatul Islam

Madrasatu Ulumul Qur'an Watarbiyyatul Islam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madrasatu Ulumul Qur'an Watarbiyyatul Islam, Religious organisation, Tandari Potiskum, Potiskum.

Muna Tare Da Kai 2027Yobe 001 Insha Allahu Rabbi
14/05/2024

Muna Tare Da Kai 2027

Yobe 001 Insha Allahu Rabbi

𝐆𝐀𝐘𝐘𝐀𝐓𝐀𝐑  𝐖𝐀𝐋𝐄𝐄𝐌𝐀𝐇.𝐌𝐚𝐝𝐚𝐫𝐚𝐬𝐚𝐭𝐮𝐥 𝐔𝐥𝐮𝐦𝐮𝐥 𝐐𝐮𝐫'𝐚𝐧 𝐖𝐚𝐭𝐚𝐫𝐛𝐢𝐲𝐲𝐚𝐭𝐮𝐥 𝐈𝐬𝐥𝐚𝐦𝐢𝐲𝐲𝐚----------------------------------------------------...
27/11/2023

𝐆𝐀𝐘𝐘𝐀𝐓𝐀𝐑 𝐖𝐀𝐋𝐄𝐄𝐌𝐀𝐇.
𝐌𝐚𝐝𝐚𝐫𝐚𝐬𝐚𝐭𝐮𝐥 𝐔𝐥𝐮𝐦𝐮𝐥 𝐐𝐮𝐫'𝐚𝐧 𝐖𝐚𝐭𝐚𝐫𝐛𝐢𝐲𝐲𝐚𝐭𝐮𝐥 𝐈𝐬𝐥𝐚𝐦𝐢𝐲𝐲𝐚
--------------------------------------------------------
Wannan makaranta Mai tarin Albarka tana gayyatar Yan uwa Musulmai zuwa wuri Gagarumar Walimar Saukar Alqur'ani Mai Girma na Dalibanta Wanda zai Gudana kamar haka:

𝐖𝐔𝐑𝐈:::Harabar makaranta

𝐑𝐀𝐍𝐀:::Laraba

𝐋𝐎𝐊𝐀𝐂𝐈::3:30pm.

Allah ya bada iKon halarta. Ameeen."

26/11/2023

AZUMIN FARAREN KWANAKI (AYYAMUL BHIDH)

LITININ,. 13-05-1445 A.H= 27-11-2023
TALATA,. 14-05-1445 A.H= 28-11-2023
LARABA,. 15-05-1445 A.H=29-11-2023

Daga Abu Huraira (R.A) Yace Badadi Na Yayi Min Wasiyya Da Abubuwa Guda Uku. Ba Zan Bar Su Ba Har Na Mutu, AZUMIN Kwanaki Uku A Kowane Wata, Sallar Walaha Da Kuma Yin Wutiri Kafin Nayi Bacci (BUKHARI).

Daga. Babangida Yusuf Abu Sultan

Address

Tandari Potiskum
Potiskum
12345

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Ulumul Qur'an Watarbiyyatul Islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share