Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter

Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter, Religious organisation, Potiskum.

Rasulul A'azam Foundation (RAAF) is the largest registered shi'a organization in Nigeria; registered under the companies and allied matters Decree No.1 of 1990, part C corporate affairs commission

Barka da Maulidin ma,aiki s.a.w.a Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter
15/08/2026

Barka da Maulidin ma,aiki s.a.w.a

Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter

Gobe da Karfe 9;00 na safe za,a fita domin Murnar kewayowar haihiwar ma,aiki s.a.w.a a Garin potiskum.ana Sanar da Dalib...
15/08/2026

Gobe da Karfe 9;00 na safe za,a fita domin Murnar kewayowar haihiwar ma,aiki s.a.w.a a Garin potiskum.
ana Sanar da Dalibai da Malamai Dake Darussalam da Hauzar Imamul Mahdi atfs dasu Taru a masallacin Rasulul a'azam potiskum domin Fita zuwa Wajen Taron.

Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter

Kungiyar Rasulul a'azam RAAF YOBE Na Sanar da Yan,uwa Cewa Ranar litinin Mai zuwa Jibi in Allah ya kaimu Zaa Gudanar da ...
02/08/2026

Kungiyar Rasulul a'azam
RAAF YOBE

Na Sanar da Yan,uwa Cewa Ranar litinin Mai zuwa Jibi in Allah ya kaimu Zaa Gudanar da Yaumu Arbain na aba Abdullah Imam Hussain a.s

A masallacin Rasulul a'azam potiskum.

Da misalin Karfe 3:30 na yamma.
Allah ya bada ikon zuwa.
Mu Raya ambaton Ahlulbaiti a.s Aimma a.s sunce Allah ya jikan Wanda ya Raya ambaton mu.
Dom Musharaka cikin ladan zaku iya Aiko da Gudumawarku zuwa Opay Account 7066776609.Acct name Mohammed Haruna

Na gefen Sheikh Nura (H), shine wakilin Sayyidush Shahid na Africa gaba 1, Watan Ayatullah Mahdawi Fur (H).Allah ƙara mu...
18/07/2026

Na gefen Sheikh Nura (H), shine wakilin Sayyidush Shahid na Africa gaba 1, Watan Ayatullah Mahdawi Fur (H).

Allah ƙara musu lafiya gaba ɗaya.

Ziyara Me Albarka 🙏

Rabuwa da Masoyi Babu Dadi Akwai Daci na Rabuwa da Kai ya Dattijon Arziki.Sayyedul kaid Shaheedul Umma.
08/07/2026

Rabuwa da Masoyi Babu Dadi Akwai Daci na Rabuwa da Kai ya Dattijon Arziki.
Sayyedul kaid Shaheedul Umma.

05/07/2026

Address

Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rasulul A'azam Foundation Raaf Yobe State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share