Anwarul bayan TV

Anwarul bayan TV to enlight the people from the darkness to lightness

Darul fikir Tijjaniyyah Islamic Foundation yobe state
24/08/2026

Darul fikir Tijjaniyyah Islamic Foundation yobe state

HOTUNAN. Daliban islamiyyar Darul fikir potiskumYayin Gudanar Da Riyalar maulidin Sayyadina Rasullahi s.a.w.Acikin Garin...
15/08/2026

HOTUNAN. Daliban islamiyyar Darul fikir potiskum

Yayin Gudanar Da Riyalar maulidin Sayyadina Rasullahi s.a.w.

Acikin Garin potiskum.

Wanda makarantar zawiyyar Darul fikir potiskum. Kar Kashin jagorancin maulanmu Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum.

G. A.G
Darul fikir Tijjaniyya media

DARUL FIKIR  ISLAMIYA POTISKUMMuna Godiya Allah yakara soyayyar Sayyadina Rasullahi S.a.wDaga zawiyyar Sheikh Muhammad L...
15/08/2026

DARUL FIKIR ISLAMIYA POTISKUM

Muna Godiya Allah yakara soyayyar Sayyadina Rasullahi S.a.w

Daga zawiyyar Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum.

G. A.G
DARUL FIKIR TIJJANIYYA MEDIA

Sheikh Muhammad Lawan Darul fikirTare Da Daliban sana DARUL FIKIR ISLAMIYA POTISKUMYayin Addu'ar Kammala Riyalar maulidi...
15/08/2026

Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir
Tare Da Daliban sana DARUL FIKIR ISLAMIYA POTISKUM

Yayin Addu'ar Kammala Riyalar maulidin lafiya

Alhamdulillah Imam Sheikh Muhammad Lawan  Darul fikir potiskum Today’s date is Friday1st RABIU'L AWWAL 1448 AH / 14th Au...
14/08/2026

Alhamdulillah

Imam Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum

Today’s date is Friday
1st RABIU'L AWWAL 1448 AH / 14th August 2026.

Sheikh Muhammad  Lawan  Darul  fikir potiskum Muji tsoron Allah a duk abin da mukeyi, domin shine ginshiƙin nasara a dun...
14/08/2026

Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum

Muji tsoron Allah a duk abin da mukeyi, domin shine ginshiƙin nasara a duniya da lahira.

Mu kiyaye salloli biyar, musamman a kan lokachi kuma chikin jam'i.

Mu kasanche masu gaskiya da riƙon amana, domin sune siffofin nagartacchen mutum.

Mu girmama iyaye, malamai, da manya, sannan mu tausayawa ƙanana.

Mu nemi ilimi mai amfani, kuma muyi aiki da abin da muka koya.

Muyi aiki tuƙuru kuma mu dogara ga Allah, domin nasara tana tare da ƙoƙari da tawakkali.

Mu zaɓi abokai nagari, domin aboki yana tasiri a ɗabi'a da rayuwar mutum.

Muyi haƙuri da yafiya, domin suna kawo zaman lafiya da kwanchiyar hankali.

Mu guji hassada, ƙarya, gulma da zalunchi, domin suna lalata mutum da al'umma.

Mu riƙa yin hisabi a kanmu a kowache rana, muna duba alkhairin da muka aikata da kura-kuranmu, sannan muna tuba zuwa ga Allah.

Mu kasanche bayin Allah wadanda za'a rika koyi da halayen mu na gari chikin al'umma

Kar kashin jagorancin imam Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum
13/08/2026

Kar kashin jagorancin imam Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum

Wannan yayi maulana Allah yasakaA cewar Daya Daga Cikin matasan malaman Darikar Tijjaniyyah Ajahar yobeImam Sheikh Muham...
13/08/2026

Wannan yayi maulana Allah yasaka

A cewar Daya Daga Cikin matasan malaman Darikar Tijjaniyyah Ajahar yobe
Imam Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum

Imam Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum Muna farin cikin Da zuwan wannan wata mai Albarka na Rabiul Auwal wata m...
13/08/2026

Imam Sheikh Muhammad Lawan Darul fikir potiskum

Muna farin cikin Da zuwan wannan wata mai Albarka na Rabiul Auwal wata mai Darajar

Address

Potiskum

Telephone

+2348104749169

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anwarul bayan TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Anwarul bayan TV:

Shortcuts

Share