A U kaifayi juma'at mosque of jibwis Potiskum Nhq Jos

A U kaifayi juma'at mosque of jibwis Potiskum Nhq Jos Wannan group din burin sa shine sanya karatun maluman sunnah musamman na kungiyar IZALAH mai headqua

02/08/2026
12/07/2026

Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji'ūn.

Allah yayi rasuwar 'yar gidan Alhaji Muhammad Kolo Kori, Shugaban Majalisar Gudanarwa (Administrative Chairman) na JIBWIS Potiskum, National Headquarters Jos, Nigeria.

An gudanar da jana'izarta kamar yadda addinin Musulunci ya tanada. Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta mata kurakuranta, Ya jiƙanta da rahamarsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, Ya ba iyalanta da 'yan uwanta da dukkan masoyanta haƙurin jure wannan babban rashi.

Allah Ya gafarta mata, Yamata rahama .
Amiin Ya Allah
✍️✍️✍️✍️
JPIMC

02/07/2026

**AYYUKAN KUNGIYA (JIBWIS POTISKUM NHQ JOS) NA KARSHEN MAKO 18/1/1448 = 03/7/2026.*

*RAHOTO* .
(1) Ranan laraba 01/07/2026 16/01/1448 majalisan zartaswa ta Kungiya a karamar hukumar Potiskum sun gabatar da zama kamar yadda s**a Saba tare da tattauna muhimman abubuwa Dan ci gaban addinin musulunci. Allah yabada nasara Amin.

*GENERAL MEETING NA KUNGIYA*

Shugabanin Kungiya a matakin na local govt suna sanarwa tare da gaiyatan daukacin shugabanni ressa da mambobinsu gabaki daya na Karamar Hukumar Potiskum zuwa wajan gudanar da Babban Taro (General Meeting) wadda za'a gabatar kamar haka Insha Allahu :
*Date*: RanaJumu'a, 03/07/2026
*Lokaci* : 8:30 na dare (08:30 PM)
*Wuri* : Masalacin jumma'a na 2 (Masallacin Waziri).

Kasancewar kowane mutum awajan na da matuƙar muhimmanci saboda za a tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi ci gaban addinin musulunci da ayyukan ƙungiya.
Saboda haka, ana roƙon kowa da kowa ya halarta akan lokaci.

*MEETING NA KOMITIN SAMINA DA MUSABAKA**

Shugaban komitin samina da musabaka Mallam Muhammad Ibrahim Chibe Yana gaiyattan zama da mutanai kamar haka

1. dukkanin Yan komitin musabaka da samina na local govt
2. Dukkanin Coordinators na ressa da sakatarorinsu. Wadda za'a gabatar kamar haka
Date Ranan Asabar 04/07/2026
Time 04:30 pm
Venue masalacin jumma'a na 2 (masalacin warizi).

25/06/2026

Masha Allah

Big shout out to my newest top fans! 💎 Safiyanu Muhammad, Kamisu Usman GwaskoDrop a comment to welcome them to our commu...
15/02/2026

Big shout out to my newest top fans! 💎 Safiyanu Muhammad, Kamisu Usman Gwasko

Drop a comment to welcome them to our community,

Address

Schocol Junction Along Jos Maiduguri Road Potiskum
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A U kaifayi juma'at mosque of jibwis Potiskum Nhq Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to A U kaifayi juma'at mosque of jibwis Potiskum Nhq Jos:

Shortcuts

Share