Madrasatu Nurul Islam Diobu PHC

Madrasatu Nurul Islam Diobu PHC Religious Institutions

01/02/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah dullab wal ulamã'u madrasatu nurul islam sabahul khair

21/01/2025

Ma sha Allah, Lahula wala quwwata Illa billah,
Ya Allah kakara mana lafiya, ya Allah kasa mudace duniya da lahira.

24/04/2024

Sanarwa
Muna sanar da iyayen yara da mazajen matan aure cewa madrasatu nurul islam za a dawo makaranta ranar asabar mai zuwa,
Duka
Bangaren yara nurul islam,
Bangaren Tahfeezul Al qur'an, nurul islam,
Bangaren Matan aure nurul islam,
Allah taala yasa a dawo hutu lafiya.

24/04/2024

SANARWA SANARWA SANARWA

Assalamu Alaikum warahmatullah,
Muna sanar da daliban makarantan nurul Islam, wato madrasatu nurul islam cewa ranar asabar mai zuwa zamu dawo makaranta daga dogon hutun damukayi saboda zuwan ramadan,
In sha Allah zamu fara karatu ranan akabar,
Da bangaren Tahfeez duka, Allah yabada ikon dawowa hutu lafiya,
Allah taala yasa mudace.

Muna gayyatarku zuwa saukar karatun Alqur'ani mai girma tare da aye Dalibai 13/5/2023
11/05/2023

Muna gayyatarku zuwa saukar karatun Alqur'ani mai girma tare da aye Dalibai 13/5/2023

Da yardar Allah gobe asabar zamu fara jarabawan  Alqur'ani Asshafawy in sha Allah,Muna sanar da iyayen yara da mazajen m...
12/08/2022

Da yardar Allah gobe asabar zamu fara jarabawan Alqur'ani Asshafawy in sha Allah,
Muna sanar da iyayen yara da mazajen matan aure cewa duk wanda bai biya kudin marantan dansa ko namatansa ba, To bazai rubuta jarawaba
To Allah yabada ikon biya Ameen

18/04/2022

Assalamu Alaikum
Ina yiwa malaman m Nurul Islam Diobu barka da Shan ruwa
Allah yakarbi ibadunmu

18/04/2022

Assalamu Alaikum
Ina yiwa daliban madrasatu Nurul Islam Diobu
Barka da shan ruwa Allah yakarbi ibadunmu

23/10/2021

Assalamu Alaikum warhmatullah wa barkatuh sabahul khair From madrasatu Nurul Islam Diobu phc

01/09/2021

AsSalamualaikum warahmatullah Wabarkatuhu.

This is Now Our Official Madrasah page.

Address

19 Omuma Lane, Mile 2 Diobu
Port Harcourt
NIL

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu Nurul Islam Diobu PHC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Madrasatu Nurul Islam Diobu PHC:

Share