Matasan Musulunci

Matasan Musulunci Our ideology is based on the teachings of Qur'an and Sunnah according to the understanding of Salaf

ABILITY IN DISABILITY: A Call for Support for a Disabled Child Who Wants to Study Nursing.Bashir, who lost his legs due ...
04/11/2025

ABILITY IN DISABILITY: A Call for Support for a Disabled Child Who Wants to Study Nursing.

Bashir, who lost his legs due to polio, never lost hope of actualizing his dreams. He used to sell MTN and Airtel data to earn a living and never considered begging as a source of income.

If you recall, some weeks ago I posted his UTME (Jamb) result, in which he scored over 200+. He applied to the College of Nursing Sciences, FMC N'guru, to study nursing and he got an admission.

On behalf of his family, I am writing this piece to solicit support from philanthropists, individuals, or the government to aid him in pursuing his dream. I believe Bashir will become a role model for other disabled children who have lost hope. Education is a right, not a privilege.

You can contact him directly via this number: 07035255638 for more details.

JazakumulLahu Khairah

08/01/2025

Yaa Allah! Ka riskar da mu watan Ramadan muna masu imani da cikakkiyar lafiya, Ka yi albarka a cikin watan mu na Rajab da Sha'aban. Amin

25/12/2024

Arabic:
قُلْ إِن كَانَ لِلرَّحْمَٰنِ وَلَدٌ فَأَنَا۠ أَوَّلُ ٱلْعَٰبِدِينَ.

Transliteration:
Qul Inkána li al-Rahmān Walad Fa Ana Awwal Ābidīn.

English:
Say, “If the Compassionate (Allah) had a child, I would be the first of the worshipers.”

Hausa:
Faɗa masu: “Da a ce Allah Mai Rahama yana da ɗa; to, da ni ne farkon wanda zai fara bauta masa.”

(Surat: Zukhruf; Aya: 81)

15/06/2024

Sanarwa
Za a yi Sallar Id-al Adha a Masallacin Jumu'ah na ƴan Rake N'guru da misalin ƙarfe 8:45 nf.

14/06/2024

Yau nayi matukar shiga damu wa nakuma godewa Allah da yahane da aikata wani Abu a rayuwata lokacin ina shugabancin kasuwar waya ta farm center akwai irin yan kasuwar waje Wanda ba waya suke siyarwa ba takalma da robobi da agoguna da dai sauransu akalla sunkai su dari hudu nasamu matsin lamba daga wajen attajiran kasuwar Wanda s**a matsa sai natashi wannan mutanen nawaje..wasu ahalin yanzu ma zababbune masu manyan kujeru..

Na rubutawa wannan mutanen takarda nabasu sati biyu akan su tashi.narabawa kowa....

Washegari takarda tasamu kowa ina office dina sai naga datttawa akalla sun kai su 100.s**a g*i dani harda durkusawa kasa s**a mai girma chiarman munzo wajenka neman arziki nace ina jinku..wallahi acikinsu kadanne Wanda basu haifi mahaifiya ta..wasu s**a gabatar da kansu da shekarunsu s**a ce munga takarda tashinmu dakayi to wallahi acikinmu akwai da yawanmu in katashemu daga nan sai sun rasa rayukansu wasu s**ace kullum akasa suke zuwa wannan kasuwar in sunzo bama suyi ciniki ba b***e su samu transport muna rokonka dan Allah kayi hakuri kabarmu muci gaba da rike yaya da jikokinmu anan muke dan rufawa kanmu asiri ganin wannan dattawan duk jikina ya mutu na alakanta da ni kaina in akayiwa mahaifina haka tabbas zaiji badadi wata kila ma sak**akon haka yakamu da ciwo koma yarasa rayuwarsa.

Na sallamesu..

Nace zanduba.

Bayan sun tafi sai ga gungun matasa akalla sunfi su dari biyu suma da irin wannan baya nan amma su sunce matir nakoresu na rusa musu waje wallahi sai sun addabi jama ar gari tinda suna iskanci sun dawo sun daina sun k**a sana a gashi zan rabasu da sana a tokuwa zasu koma gidan jiya...

Bayan suma sun tafi sai ga mata masu siyar da dan wake wasu shin kafa wasu ruwa da zobo harda fulani masu fura macen datasoma jawo hankalina satace ankashe mata uwa da uba da mijinta ga yayanta yan mata sun kai shida duk ta nuna min su tace daga mai duguri suke gudun hijira sunzo ko makwanci basu da shi agefen rumfa suke kwana in sunnemi taimako sai anuna za ayi musu d

14/06/2024

Another request to translate into French. Six languages so far.
May the Almighty Allah give us more knowledge that is beneficial to humanity.

12/06/2024

Embrace the potential for growth and skill development that comes with having a smartphone and reliable internet. If you're not currently learning soft skills online, consider returning to the simplicity of keypad phones.

WATA SABUWA: Jawabin Shugaban Ma'aikata (CHIEF OF STAFF) Na Iran.“Mun kawo ƙarshen hare-haren mu ga Isara'ila, kuma ba m...
14/04/2024

WATA SABUWA: Jawabin Shugaban Ma'aikata (CHIEF OF STAFF) Na Iran.

“Mun kawo ƙarshen hare-haren mu ga Isara'ila, kuma ba ma fatan ci gaba da yi, amma za mu mayar da martani mafi muni idan Isra'ila ta sake kawo mana hari."

Shugaban ƙasar Iran EBRAHIM RAISI a nasa jawabin yana cewa:

“Sojojin Iran sun koyar da maƙiya ƴan Sahoniya darasi.

Duk wani sabon martani na rashin hankali daga makiya (Isra'ila) idan s**a yi za mu mayar da martani mai tsanani da tsauri.

Matakin kariya da sojojin kasarmu s**a dauka, wani hakki ne na dabi'a na kare kasarmu ta halal, domin mayar da martani ga wuce gona da iri da Isra'ila ta yi kan muradunmu.

Ayyukan hadaka na daren jiya na dauke da sako na karfi da karfi ga al'ummar musulmi da sakon tsoro da kaskanci ga makiya bil'adama.

Iran ta yi amfani da dukkan karfin shiyya-shiyya da na kasa da kasa a watannin baya-bayan nan wajen gargadi ga al'ummar duniya kan rashin ingancin kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya.

Harin na jiya ya zo ne a matsayin kare martabar kasar Iran da kuma muradun kasa, da hukunta makiya da kuma inganta tsaron yankin (Palastinu).

Matakin na Iran ya kasance cikin hikima da lissafi, kuma jirage marasa matuka da mak**ai masu linzami na Iran sun kai hari kan sansanonin sojojin yahudawan sahoniya.

Mun dauki zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin yana da matukar muhimmanci ga tsaron kasa kuma ba za mu yi kasa a gwiwa ba wajen yin wani kokari na farfado da zaman lafiya da kwanciyar hankali.

Kungiyar yahudawan sahoniya dai, ita ce ke barazana ga tsaro da zaman lafiyar kasa da kasa a yankin, ta hanyar cin zarafi da munanan laifuka a cikin watanni shida (6) da s**a gabata a Gaza.

Juriya ita ce babbar jigo don farfado da zaman lafiya da tsaro a yankin da kuma kawo karshen mamayar ta'addanci na kowane nau'i."

A ta ɓangaren Isra'ila kuwa, Ministan harkokin wajen ƙasa a nasa jawabin:

"Mun faɗa, idan har ƙasar Iran ta kai hari ga Isra'ila za mu sake kai mata hari, kuma har yanzu muna kan bakarmu. Muna buƙatar ƙara ƙarfafa hadin gwiwarmu da abokanmu, zan jagoranci harin siyasa a kan Iran."

Allah ya ɗora Musulunci a kan kafirci, amin.

✍️
Suleiman Shettima Sulsha
Afrilu 14, 2024M
Shawwal 05, 1445H

04/04/2024

Idan har ka san an wuce ka a HOT kar ka yi sake a sha ka a Vertus.
👇👇👇
t.me/vertus_app_bot/app?startapp=702934665

17/03/2024

Mu yawaita tuba ga Allah tare da neman gafarar zunubanmu, mu kyautata ɗabi'unmu sannan mu yawaita yi wa ƙasarmu addu'a.
Allah yasa mu wanye lafiya,amin.

Address

Nguru
603101

Telephone

+2348036884783

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasan Musulunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Matasan Musulunci:

Share