Namalamai Masjid Nguru - Masallacin FK

Namalamai Masjid Nguru - Masallacin FK Cibiya ce ta yaɗa addinin Musulunci da karantar da al'umma, ɗora su kan shiriya bisa koyarwar Ma'aiki

Ku ba da fatun LAYYARKU domin gudanar da ayyukan addini ƙarƙashin Masallacin Namalamai (Masallacin FK)
22/05/2026

Ku ba da fatun LAYYARKU domin gudanar da ayyukan addini ƙarƙashin Masallacin Namalamai (Masallacin FK)

In sha Allahu gobe Asabar, babban Malaminmu As-Sheikh Dr. Isa Garba Nayaya zai dawo karatunsa na Littafin SAHEEHUL BUKHA...
01/05/2026

In sha Allahu gobe Asabar, babban Malaminmu As-Sheikh Dr. Isa Garba Nayaya zai dawo karatunsa na Littafin SAHEEHUL BUKHARI, inda zai buɗe da gagarumar MUHADARA.

Address

Tsohon Nguru Ward
Nguru

Telephone

+2347066366586

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Namalamai Masjid Nguru - Masallacin FK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Namalamai Masjid Nguru - Masallacin FK:

Share

Category