Qur'anic Competition - musabaqa

Qur'anic Competition - musabaqa Solely for Qur'an recitation

Allah sarki Jingir , maganan gaskiya idan aka duba yadda kuke da Mutanen nan a Jos. Baka da laifi idan kace ayi muslim-m...
26/05/2026

Allah sarki Jingir , maganan gaskiya idan aka duba yadda kuke da Mutanen nan a Jos.
Baka da laifi idan kace ayi muslim-muslim Duk wanda ya zageka akan hakan toh lallai kana binsa bashin neman Afuwanka.

Dole Sheikh Sani Yahaya jingir yayita kururuwa Yana cewa ayi Muslim Muslim tiket afadin Nigeria

Bayan Na saurari wan nan pastor Yana nuna fushinsa Kan anbawa musulmi me Sallah kujerar Dan majalisar tarayya ajihar filato

Bama fah Matai makin gwamna ba

Wato irin wan nan danniyya son zuciya danuna tsantsar kiy@yya ga musulmi ajihar filato

Yasa Sheikh Yahaya jingir jamusu layi,, tareda Kiran al, ummar musulmin Nigeria ayi Muslim Muslim

,,,,Duk DA bamuda Ra,ayi Na irin wan nan Kalar siyasa

Amma Awan nan gefe ,,,,,Indai Akan wan nan dalili ne ,,,,,,munyiwa Sheikh Sani Yahaya jingir uzuri

25/05/2026
24/05/2026

it's Hajj period.
lokacin Hajji. Allah ka azurtamu da duk wata falala da wannan wata yake tattare da

21/05/2026
15/05/2026

jummu'at Mubarak

19/03/2026

May we see Ramadan again, next year and many more. Ameen๐ŸŒ™
ุง ู„ู„ู‡ู… ุงุนุฏ ุนู„ูŠู†ุง ุฑู…ุถุงู† ุงุนูˆุงู…ุง ุนุฏูŠุฏุฉ,ูˆ ุงุฒู…ู†ุฉ ู…ุฏูŠุฏุฉ, ุงู„ู„ู‡ู… ู„ุงุชุฌุนู„ู‡ ุงุฎุฑ ุนู‡ุฏู†ุง ุจุงู„ุตูŠุงู… ูˆ ุงู„ู‚ูŠุงู… ูˆ ุงู„ู‚ุฑุงู†, ุงู„ู„ู‡ู… ุงุฌุนู„ู‡ ุดุงู‡ุฏ ู„ู†ุง ู„ุง ุนู„ูŠู†ุง ูŠุง ุฃุฑุญู… ุงู„ุฑุงุญู…ูŠู† ๐Ÿคฒ๐Ÿปโ™ฅ๏ธ ุงู„ู„ู‡ู… ุชู‚ุจู„ ู…ู†ุง ูˆ ู…ู†ูƒู… ุตูŠุงู…ู†ุง ูˆ ู‚ูŠุงู…ู†ุง ูˆ ุงุนุงุฏู‡ ุนู„ูŠู†ุง ุจุงู„ูŠู…ู† ูˆ ุงู„ุจุฑูƒุงุช โœจ ูƒู„ ุนุงู… ูˆุงู†ุชู… ุทูŠุจูŠู† ูˆูŠู†ุนุงุฏ ุนู„ูŠูƒู… ุจุงู„ุฎูŠุฑ

10/03/2026

ุงู„ู„ู‡ู… ุงู†ูƒ ุนููˆ ุชุญุจ ุงู„ุนููˆ ูุง ุนู ุนู†ุง

Address

Mubi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur'anic Competition - musabaqa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share