MSSN Federal Polytechnic Mubi

MSSN Federal Polytechnic Mubi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MSSN Federal Polytechnic Mubi, Religious organisation, Mubi.

Warning ⚠️⚠️⚠️ ⚠️⚠️⚠️ Especially butterfly building don't compare your life with money your life it's more important and...
21/06/2023

Warning ⚠️⚠️⚠️ ⚠️⚠️⚠️ Especially butterfly building don't compare your life with money your life it's more important and valuable than the money they give you to fall down from upstairs

Mu kula da wannan sosai..Idan kana zaune kaji Alert na kuɗi sun shigo Account naka musamman kuɗi masu kauri kamar 100k z...
18/05/2023

Mu kula da wannan sosai..

Idan kana zaune kaji Alert na kuɗi sun shigo Account naka musamman kuɗi masu kauri kamar 100k zuwa sama, koda kuwa kuɗin sun shigo kaɗan-kaɗan ne har s**a taru, to karka sake kace zakaci wannan kuɗin kuma karka sake wani ya kiraka yace nashi ne ka maido mashi dasu.

Yadda abun yake shine, Hac-kers sunada wani salo da suke bi, idan s**a sato kuɗi daga asusun wasu to bazasu tura kuɗin kai tsaye zuwa Account nasu ba gudun kar akama su, shiyasa suke tura kuɗin zuwa asusun wasu daban, sai su kiraka a waya s**e maka Mistake s**a samu kataimaka ka maido masu da kuɗin, sai su turo maka wani Wallet account da baza'a iya tracking nasa ba. Kana tura masu shikenan, da zaran anbi diddigin Account naka za'a kamaka a matsayin ɓarawon da ya sace kuɗaɗen Al'umma.

Matakin da zaka ɗauka idan irin haka tafaru shine, kar kwaɗayi yasa ka cire ko ƙwandala a wannan kuɗin kuma duk wanda ya kiraka karka sake katura mashi, kashirya tsaf kaje banki kasamu ɗaya daga cikin Staffs na bankin naka da ka yarda dashi ko a haɗaka da Manager na bankin, sai kayi masu Report.

Sau tari nasan wasu daga cikinku sun taba fadawa irin wannan matsalar.

Allah Ya Kyauta..🙏

©Salisu Abdurrazak Saheel

16/05/2023
Civil defense da immigration sun saka date na CBT test, da venues. Kuje portal nasu kuduba matsayin ku, congratulations ...
16/05/2023

Civil defense da immigration sun saka date na CBT test, da venues. Kuje portal nasu kuduba matsayin ku, congratulations ga waenda s**a samu.ga link na dubawa.https://cdcfib.career/

Hukumar kiyaye haduraka ta kasa FRSC sun gayyace mutanan da aka zaba domin zuwa gudanar da Physical Screening a bayan ofishin jihohin 36 har da birnin tarayya Abuja .

Allah yabada sa a.

©️Allah ya bada sa'a
Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)
☑️

Civil defense da immigration sun saka date na CBT test, da venues. Kuje portal nasu kuduba matsayin ku, congratulations ...
15/05/2023

Civil defense da immigration sun saka date na CBT test, da venues. Kuje portal nasu kuduba matsayin ku, congratulations ga waenda s**a samu.

Click on the link representing the Service you last applied for. When redirected, enter your details to verify if you qualify for the CBT coming up on Thursday 18th May, 2023.

Bankin Stanbic IBTC zai gudanar da wani shiri mai suna Digital Skills Empowerment Programme wani yunƙuri ne wanda zai ba...
15/05/2023

Bankin Stanbic IBTC zai gudanar da wani shiri mai suna Digital Skills Empowerment Programme wani yunƙuri ne wanda zai ba da kyakkyawan horo na dijital da haɓakawa ga wanda s**a cancanta tare da ƙwarewar dijital don haɓaka ƙarfin su da faɗaɗa ikon su na dijital don sa su dace da hayar a matsayin hazaka na dijital a ciki da wajen Stanbic IBTC.

Ku shiga yanar gizon domin sanin yadda tsarin yake https://www.stanbicibtc.com/nigeriaholdings/our-sponsorships/Economic-Empowerment/digital-skill-empowerment-programme

Allah ya bada sa'a
©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)
08145964398

If you missed jumma'at TA'ALEEM never worry here is the solution you watch it at your convenience. And don't forget to s...
13/05/2023

If you missed jumma'at TA'ALEEM never worry here is the solution you watch it at your convenience. And don't forget to subscribe for more

Daukan Aiki!Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC za ta dauki aiki. Ina ...
27/03/2023

Daukan Aiki!

Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC za ta dauki aiki. Ina matasa a gwada ko za a dace. Don an ce da gwaji jirgin sama ya tashi. Allah ya bayar da sa'a Don neman aikin a shiga
http://2023recruitment.com/

Allah ya bayar da sa'a.
©️Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

An Agency of governenment statutorily charged with law enforcement in Nigeria is searching for qualified, intelligent, patriotic and committed individuals to fill various vacancies in the following fields:

Ga dama ta samu.Tallafin Karatu zuwa kasar indiya ga yan najeriya a jaraba ko za'a dace .©Yusuf Shafiu Chairman Media Te...
25/03/2023

Ga dama ta samu.

Tallafin Karatu zuwa kasar indiya ga yan najeriya a jaraba ko za'a dace .

©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

RIJISTA TA KAN ONLINE NA NIGERIA NAVY BASIC TRAINING SCHOOL BATCH 35.Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya na son sanar da jam...
24/03/2023

RIJISTA TA KAN ONLINE NA NIGERIA NAVY BASIC TRAINING SCHOOL BATCH 35.

Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya na son sanar da jama'a da duk masu neman izinin cewa rajistar kan layi ta NNBTS Batch 35 Recruitment Exercise za ta fara ne ranar Laraba 29 ga Maris 2023 kuma za ta rufe ranar Asabar 6 ga Mayu 2023. Masu neman za su yi amfani da yanar gizon nan wajen cikewa👉 www.joinnigeriannavy.com .

Masu neman za su:

⚫ Ya mallaki mafi ƙarancin kredit 5 a SSCE, GCE, NECO da NABTEB a cikin zama bai wuce 2 ba.

• Dole ne takardar shaidar makaranta ta girmi shekaru 6 daga ranar aikace-aikacen.

⚫ Masu nema dole ne su kasance tsakanin shekarun 18-22 zuwa 30 Satumba 2023 don SSCE da makamancin sa. Don shigarwa da ake buƙatar NCE, Diploma (OND), cancantar Nurse/Ungozoma, da kuma 'yan wasa / 'yan wasa, Imam / Chaplain da Direbobi / Makanikai, masu nema dole ne su kasance tsakanin shekaru 18-26 zuwa 30 Satumba 2023.

Yana da mahimmanci a lura cewa aikace-aikacen kyauta ne kuma ana ba masu buƙatun shawarar yin amfani da sau ɗaya kamar yadda aikace-aikacen / rajista da yawa za a hana su. An shawarci masu nema su karanta cikakkun bayanai da buƙatu akan www.joinnigeriannavy.com.
Allah ya Bamu sa'a baki daya.🤲🏼

©Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

09/03/2023

Daukan Aiki!

Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi, ICPC za ta dauki aiki. Ina matasa a gwada ko za a dace. Don an ce da gwaji jirgin sama ya tashi. Allah ya bayar da sa'a Don neman aikin a shiga
http://2023recruitment.com/

Allah ya bayar da sa'a.
©️Yusuf Shafiu
Chairman Media Team Federal polytechnic Mubi (MSSN)

Address

Mubi
640001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSSN Federal Polytechnic Mubi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to MSSN Federal Polytechnic Mubi:

Share