Alkali Aliyu Ahmad Yaya Esq

Alkali Aliyu Ahmad Yaya Esq Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alkali Aliyu Ahmad Yaya Esq, Religious Center, Makama Street, Misau.

20/08/2026

Ranar Nishadi a Sarkin Malamai Qur’anic Centre, Misau!

A yau, 7/03/1448H, daidai da 20/08/2026, Sarkin Malamai Qur’anic Centre (SMQC), Misau, na gudanar da Ranar Nishadi domin bikin hutun ƙarshen Term, inda za a gudanar da gasar Quiz da wasannin nishaɗi ga ɗalibai.

07/08/2026
01/08/2026

Ziyarar Sheikh Albani Bauchi Attanshawy Sarkin Malamai Quranic Centre Misau

13/07/2026

Jiya Lahadi 12 ga watan Yuli, Sheikh Alaramma Yusuf Muhammad Jika ya kawo mana ziyarar bazata a makarantarmu ta hadda. Allah ya bada ladan ziyara Sheikh. Dalibai sun amfana da wannan ziyara.

Address

Makama Street
Misau

Telephone

+2348037911658

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkali Aliyu Ahmad Yaya Esq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Alkali Aliyu Ahmad Yaya Esq:

Shortcuts

Share