Jibwis Niger State

Jibwis Niger State Karatun Hadisi da Aiki da Shi shine Zama lafiya ga Musulmi
(1)

23/06/2026

Ta'aliฦ™i.

Wa'azin Goron Sallah Na Jibwis Reshen ฦŠan Amar 'A' Bauchi L.G.A.

Gabatarwa: Dr. Ahmed Sulaiman Yaro

Maudu'i: Tarbiyya

Masjid Abi Huraira (R.A) Kwanan Kandahar Bauchi.

023rd June, 2026M

23/06/2026
23/06/2026

Wa'azin Goron Sallah Na Jibwis Reshen ฦŠan Amar 'A' Bauchi L.G.A.

Gabatarwa: Malam Shu'aibu Abdullahi Sufi

Maudu'i: Tarbiyya

Masjid Abi Huraira (R.A) Kwanan Kandahar Bauchi.

023rd June, 2026M

23/06/2026

*Karatun littafin Adabul Mufrad*

*Darasi Na 106

*RANAR Talata 08-01-1447 dai da 23- 06 -2026๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™๐ŸŒ™ ๐ŸŒ™

*Gabatarwa:- SHEIKH Prof.Muhammad Tanko Aliyu (Baitullah)*
*HAFIZAHULLAH*

*WURIN GABATARWA*๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
*Masallacin Must ab Bin Umair (Gindin Mangoro) lafia Nasarawa State* ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ

*Lokacin:-Bayan Sallan magrib*

*kukasance Da wannan Shafukan Dake kasa Don samun karatun kaitse ko Bayan Ankamala*
*๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡*

*Dr.Baitullah page*
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063489220969

*Jibwis Media page*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.facebook.com/103577258525047/videos/611685519935230/

*Jibwis Media Facebook group*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://www.facebook.com/groups/1205050969529099/?ref=share

*=((WhatsApp Group))=*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://chat.whatsapp.com/HZlZPWHChyp02fDGB4ziQh

*=((Telegram Channel))=*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
*Jibwis Social media Lafia*
https://t.me/joinchat/xoDa_QFgCoM5MGNk

*Dr.Baitullah telegram Channel*
https://t.me/MTAbaitullahlafiya

*Allah yabada ikon saurara*
*Jibwis social media Lafia**

23/06/2026

Wa'azin Goron Sallah Na Jibwis Reshen ฦŠan Amar 'A' Bauchi L.G.A.

Gabatarwa: Malam Muhammad Ahmad

Maudu'i: Tarbiyya

Masjid Abi Huraira (R.A) Kwanan Kandahar Bauchi.

023rd June, 2026M

23/06/2026

Lallai malamai ya kamata afarka agaya wa shuwagabanni gaskiya domin domin wulakanci dacin kashin da ake mana arewacin Najeriya

ุฅูู†ู‘ูŽุง ู„ูู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุฅูู†ู‘ูŽุง ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ู ุฑูŽุงุฌูุนููˆู†ูŽSANARWAR RASUWADa alhini da jimami, muna sanar da rasuwar mahaifiyar Babban S...
21/06/2026

ุฅูู†ู‘ูŽุง ู„ูู„ู‘ูŽู‡ู ูˆูŽุฅูู†ู‘ูŽุง ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ู ุฑูŽุงุฌูุนููˆู†ูŽ

SANARWAR RASUWA

Da alhini da jimami, muna sanar da rasuwar mahaifiyar Babban Sakataren Majalisar Agaji ta JIBWIS Jihar Neja, Alhaji Muhammad Nuraddeen Ibrahim Kagara, wadda ta rasu a daren yau.

Za a gudanar da sallar jana'izarta gobe, Litinin, 22 ga Yuni, 2026, da misalin ฦ™arfe 11:00 na safe a garin Kagara.

Muna miฦ™a ta'aziyyarmu ga Alhaji Muhammad Nuraddeen Ibrahim Kagara, iyalansa, da daukacin 'yan uwa da abokan arziki. Muna roฦ™on Allah Maษ—aukakin Sarki Ya gafarta mata, Ya yi mata rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta.

Haka kuma muna roฦ™on Allah idan tamu ajali ta zo, Ya sa mu cika da imani, Ya kyautata ฦ™arshenmu. Amin.

Masu son yin ta'aziyya za su iya tuntubar:

Alhaji Muhammad Nuraddeen Ibrahim Kagara
โ˜Ž๏ธ 08102503200

Daga:
State Media Officer to the State Director,
JIBWIS Niger State, Nigeria.

22/06/2026.

21/06/2026

CI GABA DA KARATUN LITTAFIN RIYADUS_SALIHEEN

LIVE!!! ๐Ÿ“ก๐Ÿ“ก๐Ÿ“ก

_Date:_Sunday_
06/Muharram/1448H
= 21/06/2026

โœ“Zama Na 153

_TARE DA_:
Dr. Bashir Ahmad Yankuzo (Chief Imam FUT Minna Mosque)
๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹

Atta'awun Islamiya Bosso...
ใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธใ€ฐ๏ธ

*ุฎูŽูŠู’ุฑู ุงู„ู†ู‘ูŽุงุณู ู…ูŽู† ูŠูŽู†ู’ููŽุนูุงู„ู†ู‘ูŽุงุณู*

Bosso Media Team.

21/06/2026

21/06/2026

Fassarar huษ—u bar Juma'ah Wanda Sheikh Aliyu Muhammad Sani Adarawa ya gabatar a Masallaci 3 Arm Zone Maitumbi Minna

Address

Minna

Telephone

+2348069801797

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Niger State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Niger State:

Share