02/01/2020
Alhamdulillah. A jiya ne aka rufe Daurar wankan Gawa karo na uku(3) wadda Gidauniyar Addinin Musuluncinnan ta shiryawa daucacin al'umar Minna da kewaye, wato daga 21/12/2019 zuwa 1/1/2020 a Masallacin Maaqil Bin Yasaar Oduoye Quarters. Allah shi amfanar da mu baki daya.