ATV Channel 53

ATV Channel 53 An Islamic YouTube channel focused on religious, educational, and entertaining programs. An sadaukar da tashar ga Shehu Ahmad Abulfathi (RTA).

Tashar Musulunci ce a YouTube wadda take gabatar da shirye-shiryen addini, ilimantarwa da nishaɗi.

Khalfa Aliyu Sheikh Ahmad A ABULFATHI ya ce ni nake tara kuɗi a wajen abokanai na na Alkhairi domin mu kafa gomnatin Ahm...
25/01/2026

Khalfa Aliyu Sheikh Ahmad A ABULFATHI ya ce ni nake tara kuɗi a wajen abokanai na na Alkhairi domin mu kafa gomnatin Ahmad Bola Tinubu kuma tare da Sheikh Sani Khalifa Zaria amma Tinubu bai taɓa bamu kobo lokacin kanfain kuma har yanzu bai ba mu ba a mma sai wannan sakayyar zai ma na tsare dan uwan mu khalifa Sani Abdulqadir.

Babu wani ɗan Adam da zai ce in zaɓe shi zai yi mana aiki kuma ya ki yi sannan yazo ya ce in sake zabar shi, babu shi wallahi

Address

Minna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATV Channel 53 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to ATV Channel 53:

Shortcuts

Share